Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da ya ke gabatar da Shehu Amadu, mai shekaru 21, da Muzambilu Muhammad da Shafiu Almustapha, bisa zarginsu da aikata luwadi, CP Kaoje ya yi kira ga shugabannin addini da su ke fadakar da jama'a a kan illolin da ke cikin luwadi.
Kasar Amurka ta bayyana cewa ta sanya takunkumi akan wasu manyan shugabannin sojoji na kasar Myanmar, bayan ta zargesu da take hakkin dan adam wurin kashe Musulmi 'yan kabilar Rohingya...
Kungiyar yan kwadago ta yi kira ga mambobina a duka jihohi 36 da babban birnin tarayya da su shirya shiga yajin aiki idan har gwamnati ta karya yarjejeniyar da aka kulla kan saban mafi karancin albashi
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir ya umurci duka hakimai 45 dake a karkashin masarautar Katsina da su kafa kwamitocin tsaro don taimakawa wajen magance matsalolin tsaro da ake fama da su a wasu wajaje a masarautar
Wakilan gwamnatin kasar Amurka sun ce a kyakyawan shirin kafa cibiyoyin kasuwanci na kasashen nahiyar Afrika ta yamma (WATH) a Legas da Abuja da ke Najeriya. Amurka za ta kafa cibiyoyin ne domin karfafa alakar kasuwanci tsakaninta
Kwamanda mai lura da rundunar soji ta 7 ta Najeriya dake Maiduguri, Abdulmalik Bulama Biu, ya yiwa 'yan ta'addar Boko Haram wani gargadi akan ko su zo su taya shi murnar karin girman da ya samu ta hanyar ajiye makamansu, ko kuma..
Daraktan yada labaran gwamnan mai suna Yusuf Idris ne ya bada wannan sanarwa ga manema labarai inda ya ce, gwamnati ta kirkiro wani sabon shiri wanda zai samawa matasa hanyar koyan sana’o’i.
Kwamandan hukumar na jihar, Aliyu Adole ne ya bayar da wannan sanarwa ranar Laraba a jihar ta Gombe yayin da yake zantawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya.
Wata babbar kotu mai lamba daya a jihar Kano ta tabbatar da ba da belin Fatima Hamza wacce aka fi sani da Hanan. Ana zargin Hanan da kokarin kashe mijinta mai suna Sa'eed Hussain bayan ta caka masa wuka a kahon zuci...
Mudathir Ishaq
Samu kari