Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin jahar Kaduna ta jajanta ma tsohon gwamnan jahar, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi biyo bayan mutuwar mahaifinsa, Malam Mohammed Na’iya Makarfi wanda ya rasu a ranar Talata, 16 ga watan Yuli.
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Makarfi ya bayyana shirin na gwamnatin Kaduna inda ya ce, za’a nemo haqiqanin mazaunin dukkanin makarantun kudin jihar. A cewarsa hakan zai sauwake wa ma’aikatar ilimi aiki, ta yadda za ta iya sanya ido kan makarantun ko su na koy
Kukah yayi wannan gargadin ne ranar Talata wurin wani taro na musamman da National Open University of Nigeria (NOUN) ta shirya domin tunatarwa kan abubuwan da kalaman batanci kan iya haifarwa.
Wasu rahotanni sun nuna cewa katafaren shagon nan na sayar da sayar da kaya a jihar Kano Sahad Store, dake kan babban titin zuwa Gidan Zoo ya kori ma'aikata sama da mutane saba'in saboda rashin ciniki da yake fuskanta...
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya sanya dokar ta baci a kasar nan domin kawo karshen matsalar tsaro da kasar ke fuskanta shekara da shekaru...
Rundunar Sojan ruwa ta fitar da sunayen matasan Najeriya da suka cancanci samun gurbi a cikinta bayan samun nasara da suka yi a jarabawar da suka zana wanda rundunar ta shirya musu na shekarar 2019.
Kamfanin man fetur na Total ya bayyana cewa ya kashe Naira biliyan daya wajen gudanar da ayyuka 10 a jihohi takwas a arewacin Najeriya don bayar da gudunmuwarshi don inganta rayuwar al’umma
A matsayin Obasanjo na dattijo, dan Najeriya, kuma tsohon shugaban kasa yana da ikon ya fito ya bayyana ra'ayinsa dangane da matsalar tsaro da kasar nan ke ciki, sannan kuma ya bayar da shawarwarin da suka dace...
Mudathir Ishaq
Samu kari