Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ni da ɗiyata mun fara zargin yana da nasaba da mutuwarta, saboda mun tsinci gawarta a yashe, kayanta kuma a tuɓe. Mun tambaye shi sau da dama ranar Juma'a, 13 N
Wani babban malamin musulunci, kuma shugaba ga kungiyar musulmai ta Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya roki 'yan siyasa da shugabannin addini a kasa.
Tuni aka miƙa wanda aka ceto gun iyalansu. Yanzu haka, sojoji suna cigaba da mamaye yankin ta hanyar kai sumame akai-akai don samar da tsaro da kuma hana ƴan bi
Ɗansanda mai gabatar da ƙara, John Idoko, ya shaidawa kotun cewa; "waɗanda ake zargin da wasu mutane a ranar 21 ga watan Maris, 2020, da misalin ƙarfe ɗaya na
Ƴan Najeriya na cikin fushi sakamakon ayyukan ta'addancin Boko Haram dake cigaba da salwantar da rayukan manya da ƙananan sojoji da sauran al-umma,duk da alƙawu
Bayanai sun nuna cewa mutumin wanda har zuwa lokacin tattara wannan rahoton ba'a kai da gano kowaye ba, ya siyo fetur, ya kulle kansa a ɗaki tare da buduruwarsa
Ya samu nasara ne saboda an tafka magudi a zaben. Babu masu sa-ido, babu masu lura da zabe. An yi amfani da wani kamfani da sunansa ya gurbata wajen tattara sak
Gwamnatin tarayya a ranar Asabar a Abuja ta ce shirye-shirye na kan hanya don ganin an yi wani tsari ga malaman makaranta nan gaba, wanda matakin digiri mai dar
A yayin da ya ke jawabi, Birgediya Janar Taiwo ya yi amfani da majigin da ya jona a jikin na'ura mai kwakwalwa wajen nuna faifan bidiyon soji yayin da suka tsay
Mudathir Ishaq
Samu kari