Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Rikicin ya hargitse tsakanin jami'an kwastam na Kaduna da suke aiki a jihar Kebbi, da wasu matasa, wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar wani matashin saurayi.
An samu ƙarin kuɗaɗen dako da tafiye tafiye a watanni da suka gabata sakamakon tashin gwauron zabi da man fetur ya yi, wanda shine sinadarin da yawancin ababen
Jarumar finafinan Yarabawa, Sandra Alhassan, ta bayyana irin saurayin da zata iya kulawa, da wanda ko kallo bai isheta ba, jaridar Vanguard ta wallafa hakan.
Ana zargin shugaban karamar hukumar Gaya dake jihar Kano, Ahmad Abdullahi Tashi, da Shu'aibu Gamarya, shugaban majalisar kansilolinsa, da yiwa mai neman kujera.
Sansanin mai kimanin shekaru dubu uku, an gano shine a mazaunin Yahudawan Hispin a ƙokarin aikin gina sabon wuri da zai maƙwabtaka da wurin, an yarda cewa malla
Idan jama'a basu manta ba, a baya hukumar INEC ta tsayar da ranar Asabar, 13 ga watan Oktoba, 2020, domin gudanar da zabukan maye gurbin, amma daga baya aka dag
Gwamnatin tarayya ta nuna damuwarta akan yadda masu zazzabin cutar Lassa a wasu jihohin Najeriya suka yawaita. Ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora, ya bayyana.
Murtala Gwarmai, mai ba wa gwamnan jihar Kano shawara akan harkokin matasa, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya raba wa matasa jakuna a ranar Alhamis da ta wuce.
Gwamna Inuwa Yahaya, ya taimakawa mutumin da ciwon kafa ya kamashi bayan yayi tattaki tun daga Jihar Gombe zuwa Abuja don murnar nasarar zaben Buhari a 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari