Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaba Donald Trump ya bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen Amurka na bana 2020,dukda kayin da ya sha a hannun a hannun abokin karawarsa Joe Biden na
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya gayyaci Dahiru Buba zuwa masaukin gwamnan da ke Abuja a ranar 16 ga watan Nuwamba, 2020. Ya bashi mota da kudi miliyan 2.
Sauran wadanda mai korafin ya ambata a cikin takardar shigar da kara sun hada da, babban hafsan rundar soji; Laftanal Janar Tukur Buratai, shugaban rundunar tsa
Matar ɗaya daga cikin jami'an ƴansandan ita ce wadda ta shaidawa BBC cewa mijinta ya umarceta da ta siyar da gidan da suke zaune don samun kuɗin fansa.Ta ce tas
An yankewa dan majalisar jihar Imo, Hercules Okoro, mai wakiltar mazabar Ohaji Egbema, hukuncin zama a gidan gyaran hali akan laifin cin zarafi, Legit.ng tace.
Wani mutum dan Najeriya, mai amfani da suna Tare Brisibe, ya janyo maganganu a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter,inda ya wallafa hotunan aurensa da matarsa.
Majalisar tarayya, kwamitin kungiyar yakin neman zaben Buhari ba 2019,ta musanta zargin adana kayan tallafin COVID-19 da aka baga don raba wa 'yan Najeriya.
Majalisar wakilan Najeriya ta aika takardar gayyata zuwa ga shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) da kuma gwamnan babban bankin kasa (CBN) domin su yi bayani a
Wani babban manomin shinkafa a jihar Zamfara, Alhaji Nuhu Deme, ya bayyana irin halin tsaka mai wuyar da suke ciki a Zamfara, yayin hira da wani gidan rediyo MA
Mudathir Ishaq
Samu kari