Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya zuwa yanzu hukumar koli ta harkokin addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ba ta tabbatar wa da Musulmin Najeriya ranar da za a yi sallah ba, sai dai ana saka ran hukumar zata iya fitar da sanarwa kowanne lokaci daga yanzu. Ba ka
Masana halayyar dan adam sun gano cewa mata sun fi maza bukatar soyayya da kauna da son a kula su. Mata kan shiga damuwa duk lokacin da mijinsu ko masoyi ya yi burus da al'amuransu. Yin burus da al'amuran mace kan sa ta saki jiki
Gwamnatin jahar Taraba ta sanar da kakaba dokar tabaci da ta hana shige da fice a garin Takum na jahar Taraba sakamakon rikicin kabilanci tsakanin kabilun Jikunawa da Tibabe,
Rundunar sojin ta bayyana cewa irin wanna rahoto na fitowa ne daga mutanen da basu masaniyar komai a kan atisayen rundunar soji da kuma yadda ta ke gudanar da al'amuranta, a saboda haka ta ce ya zama dole ta fitar da jawabi domin
Hasashen jama’a sun nuna cewa an samu rabuwar kai a tsakanin mabiya mazhabar Shi’a karkashin jagorancin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. Hakan ya biyo bayan banbancin ra’ayin da aka samu daga mambobin kan batun janye zanga-zanga.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Suhaila ta bayyana haka ne daga kasar Dubai, inda tace babu gudu babu ja da baya game da zanga zanga, don haka ta yi kira mabiya Shia dasu yi watsi da umarnin kungiyar IMN na dakatar da zanga zangar.
Gwamnati jihar Zamfara ta dakatar da shugaban karamar hukumar Maradun, Ahmad Abubakar, bayan ta zarge shi da nuna halin ko in kula wajen kawo zaman lafiya a yankin. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa...
Ministan harkokin cikin gidan Turkiya, Suleiman Soylu ya bada wata sanarwa a makon da ya gabata inda yake cewa, “ ‘Yan gudun hijirar Syria zamu aika da su sansanin ‘yan gudun hijiran da muke da shi a maimakon mu mayar da su zuwa k
Yan bindiga a ranar Alhamis suka sako hakimin Yan Kaba, Alhaji Buhari Ammani da iyalaansa daga cikin yarjejeniyar zaman lafiya da ake gudanarwa a jihar.
Mudathir Ishaq
Samu kari