Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumini Jibril Kofa, yayi barazanar tona asirin hanyoyin da suka bi suka gabatar da magudin zabe a jihar Kano. Jiya ne dai babbar jam'iyyar APC mai...
Akalla mutane 15 ne suka rasa ransu a sanadiyyar hadarin kwale kwale daya faru a cikin karamar hukumar Borgu ta jahar Neja, yayin da wasu da dama suka samu munanan raun
Sanata Dino Melaye mai wakiltan yankin Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, a ranar Laraba, 31 ga wata Yuli, ya ziyarci babban birnin jihar a yunkurinsa na son tsayawa takaran gwamnan jihar.
Kungiyar ta yi amfani da alkaluma na ilimin tattalin arziki da gudanar da gwamnati wajen kasashen duniya 140 da suka yi kaurin suna wajen cin hanci da rasha wa. Sun yi hakan ne ta hanyar bayar da maki ga kowacce kasa daga 1 zuwa
Hukumar FIFA ta ce a halin yanzu kofar fara jefa kuri'u a bude take domin tantance gwarzon bana. 'Yan wasa, masu horaswa wato koci, masoya da kuma 'yan jaridu na kwallon kafa su ne za su tantance gwarzon bana.
Shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara, Alhaji Nasiru Magarya, ne ya sanar da dakatar da shugaban karamar hukumar yayin zaman majalisar na ranar Talata bayan majalisar ta karbi korafi a kansa da wasu masu kishin karamar hukumar
Wata babbar kotun jaharKano ta yanke hukuncin kisa a kan wani matashi dan shekara 25 mai suna Umar Yakubu bayan ta kamashi da laifin kisan abokinsa, Ibrahim Adamu a sanadiyyar rikici a kan bashin naira 20.
Legit.ng ta ruwaito Magajin gari ya samu kyakkyawar tarba daga masoya, yan uwa da abokan arziki, kai har ma da mai martaba Sarkin Daura kansa, Alhaji Faruk Umar, tare da yan fadarsa inda suka yi maraba dashi hannu biyu biyu.
Malaman addinin Musulunci a Omu-Aran, jihar Kwara, a ranar Laraba, 31 ga watan Yuli sun gargadi Musulmai da su guje na cin bashi mara amfani domin siyan ragon layya.
Mudathir Ishaq
Samu kari