Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Duk da cewar an samu karancin bayanai dangane da rasuwar fitaccen malamin yayin tattara wannan rahoto, mun samu cewa mutuwa wadda ta yiwa malamin yankar kauna ta tari hanzarin sa tun da safiyar ranar Alhamis.
Shugaban majalisar ya bayyana hakan ne ga manema labarai a harabar filin jirgin saman kasa-da-kasa na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, yayin dawowa daga kasar Saudiyya inda ya gudanar da aikin hajji a bana.
A cewar Audu, "bamu san me suka ci ba. Kawai mun ji ihu daga cikin gidan, ko a lokacin da muka garzaya gidan tuni mijin da matar tare da 'ya'yansu na murkususu cikin ciwo. Kafin mu iya basu wani agajin gagga wa, matar da yaran biy
A cikin wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna yadda Aisha Idris wacce ke zaune a kasar Jamus take magana akan fitaccen jarumi Ali Nuhu da irin shawarwarin da ta bashi...
Wata karamar kotu dake zamanta a garin Kabusa, na babban birnin tarayya Abuja, ta yanke ma wani matashi dan shekara 20 hukuncin daurin shekaru 7 cur tare da horo mai tsanani bayan ta kamashi da satar wayar salula.
Jarumin fina-finan Hausa Mustapha Naburaska ya shaidawa masoyansa cewa daga rana irin ta yau ya daina yin shirin fim, sannan kuma ya fita daga kungiyar Kannywood har sai lokacin da Allah ya kawo karshen gwamnatin jihar Kano ta...
Fitaccen jarumin nan na Kannywood, Adam A. Zango ya yi martani akan kamun jarumi Sanusi Oscar da jami’an tsaro suka yi a jihar Kano. Adam Zango ya bayyana cewa a yanzu Sanusi ya sake samun sabuwar ilimi, inda ya karfafa masa gwiwa
Ba a bukatar ambatan sunan Abdulmumini Jibrin, mamba mai wakiltan Kiru/Bebeji na jihar Kano a majalisar wakilai sau biyu, idan har aka zo kan batun rigima. Kwanan nan ne dai dan majalisar ya sake afkawa cikin wani sabon rikicin si
Wani mutumi dan shekara 35 yayi wata irin mutuwa a lokacin da yake tsakiyar yin zina da wata bazawara mai shekaru 50 a cikin wata gonar masara dake Sachangwa-Chebyakwai, kusa da filin jirgin sama na Eldoret a kasar Kenya ranar...
Mudathir Ishaq
Samu kari