Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A wani rubutu da wani mutumi mai suna Solomon Buchi ya wallafa a shafinsa na Twitter ya bayyana cewa maza ne suke kawo babbar matsalar da take sawa ake samun rabe-raben aure a kasar nan...
Sai dai duk da haka Daniel ya musanta aikata laifin da ake tuhumarsa a kai. Sufeta Raphel Doney shi ne jami’in ‘yan sandan da ya shigar da karar inda ya ce a wani lokaci cikin watan Agusta ya aikata laifin.
Rahotanni daga kasar Indiya sun nuna cewa an samu matsala kan likitocin da za su duba jagoran kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-zakzaky da mai dakinsa bayan da suka isa kasar domin yin magani.
Tsohuwar jarumar ta bar wasika kafin mutuwar ta inda ta amsa cewa ita ta kashe diyarta, Shruti, mai shekaru 17, daliba a makarantar sakandire dake Thane. A cikin wasikar, jarumar ta bayyana cewa tana cikin damuwa mai tsanani. Saka
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya sauya wannan suna ne bayan rattafa hannu kan wata sabuwar doka da ta raba hukumar zuwa bangare biyu, akwai bangaren dake kula da garkame masu laifi, da kuma bangaren da zai gudanar da ayyukan
Rahotanni sun bayyana cewa, wasu 'yan kasar Indiya sun yi dandazo a gaban ofishin jakandancin Najeriya da ke kasar inda suke gudanar da zanga-zanga ta yin kira tare da nema sakin jagoran mabiya shi'a na Najeriya, Sheikh El-zakzaky
Gwamnatin jihar Katsina bisa jagorancin gwamna Aminu Bello Masari, ta kammala ginin wannan babbar hanya a kan zunzurutun kudi na naira biliyan 3.3 da manufar saukaka wa manoma wajen fidda amfanin gonakinsu zuwa wajen jihar.
Binciken da rundunar Yansandan Najeriya ta kaddamar ya bankado dadaddiyar alaka tsakanin wani hafsan Soja mai mukamin kyaftin da kasurgumin barawon mutanen nan da ake nema wurjanjan a jahar Taraba, Hamisu Bala Wadume.
Rundunar Sojan Najeriya ta aika da wasu sababbin motocin yaki guda hudu na musamman zuwa bakin daga a yankin Arewa maso gabashin Najeriya don kara ma yaki da yan ta’addan Boko Haram kaimi.
Mudathir Ishaq
Samu kari