Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Suhaila, ‘yar Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, tace mahaifinta na fama da matsanancin guba a jikinsa wanda ka iya sanadiyar mutuwarsa.
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk nada sabon gwamnan jahar Zamfara, Bello Matawalle, sarautar Barden Hausa, kamar yadda sanarwa daga fadar gwamnatin jahar Zamfara ta bayyana.
Na yiwa Shugaban kasan jawabi a kan nasarar da muka samu daga lokacin da muka hau mulki zuwa yanzu. Kamar da yadda kuka sani a cikin watanni biyu kacal kuma ina mai baku tabbacin cewa aiki yanzu ma muka fara.” Inji gwamnan.
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood Kubrah Dako, bayan shafe shekaru masu yawan gaske da ta yi ba a sake jin duriyarta ba, kuma ba a sake ganinta a cikin fim din Hausa ba, kwatsam sai ganin wani hotonta...
A jiya Alhamis ne 15 ga watan Agustan nan, masarautar Kano, karkashin jagorancin Sarki Muhammad Sunusi na biyu ta gabatar da hawan babbar sallah na karshe a wannan shekarar, wanda ake kira da hawan Dorayi...
Fitacciyar mawakiyar cocin nan 'yar kasar Ghana, Celestine Donkor ta bayyanairin wahalar da ta sha a rayuwarta a lokacin da take yarinya. A cewar fitacciyar mawakiyar, ta taso a cikin bakin talauci, inda dalilin hakan yasa ta...
A wani sabon bidiyo da ta yi ta wallafa a shafinta na Instagram, Aisha Idris dake zama a kasar Germany, wacce kuma ta yi wani bidiyo take tsinewa fitaccen jarumi Ali Nuhu akan cewa shi munafiki ne, yau ma ta kara zuwa da wani...
Mustapha dan asalin Jihar Adamawa ne kuma ya halarci makarantar Hong Secondary School dake karamar hukumar Hong ta Adamawa. Bayan nan yayi karatu a North East College of Arts and Sciences Maiduguri, Borno inda ya samu takardun sha
A ranar Talata ne Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya umarci babban bankin kasa (CBN) da ya daina bayar da tallafin canjin kudi ga masu kasuwancin shigo da abinci cikin Najeriya. A wani jawabi Garba Shehu, kakakin
Mudathir Ishaq
Samu kari