Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, ya bayyana fargabarsa kan yadda adadin al'ummar Najeriya ke ci gaba da karuwa babu kakkautawa, lamarin da ya ce yana matukar razanar da shi.
Bayan fitowar jarumin a wani sabon bidiyo da ya sanya a shafinsa na Instagram yana kira ga 'yammata 'yan kasa da shekara 18 masu sha'awar shiga fim su cika wani fam domin daukarsu a wani sabon shiri da zai fara yi, yanzu dai...
Fitaccen mawakin nan na jihar Kano wanda Sarki Muhammadu Sanusi ya yiwa sarautar Sarkin Waka wato Nazir M Ahmad ya fito ya bayyana wani kudurinsa. Fitaccen mawakin ya fito ya bayyana cewa zai fito takarar gwamnan jihar Kano a...
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan jarumar fim ta kasar Indiya ta share shi taki yi masa magana bayan yayi mata magana. Dabo FM ta bankado cewa fitacciyar jaruma, Shraddha Arya, taki...
Babban dalilin da yasa Adam A Zango ya fice daga Kannywood ba don an kama OSCAR bane, dalilin shine ya tanadi wasu shirye shirye na iskanci da badala a cikin fim da waka da rawa na fitsara da rashin albarka, yana so ya fitar da...
Shugaban hukumar, Zaid Abubakar ne ya bayyana haka yayin da yake tattaunawa da majiyar Legit.ng, inda yace kudin da aka samu ya haura kudin da ta yi hasashen samu a cikin watanni 6 da naira biliyan 11.
Akalla mytane 5 ne suka rigamu gidan gaskiya a ranar Litinin, 19 ga watan Agusta yayin da wasu gidaje biyu suka rushe sakamakon mamakon ruwan sama da ya sauka kamar da bakin kwarya a jahar Jigawa.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, dattijo ne mai shekaru 92 a duniya kuma jigo a darikar Tijjaniya sannan mataimakin shugaban kwamitin koli na kungiyar malaman da ke bayar da fatwa a addinin Musulunci a Najeriya. A wata hira da ya yi da
Rahotanni da ke zuwa mana ya nuna cewa Babban Bankin Duniya ya tona sunayen wasu manyan kamfanonin gine-gine na kasar China har guda shida, akan cewa an same su da laifin harkallar kwangiloli masu tarin yawa.
Mudathir Ishaq
Samu kari