Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bayan farawa da sunan Allah mai rahama mai jin kai, takardar mai dauke da kwanan watan ranar 19 ga watan Agustan 2019, ta bayyana sanarwar dokokin da gudunmar Bahindin Bagudo ta shata bisa sha'anin aure da zanen suna.
Da sanadin kafar watsa labarai ta BBC Hausa mun samu rahoton cewa, a yayin da wata cuta da ake kira ANCA Positive Vasculutis, ta addabi wata mata a kasar Ingila, Jayne Hardman, ta sanya an sauya mata karan hanci da kofofinsa.
A cewar mizanin auna kwazon daliban, jihar Legas ce kadai ta shiga sahun jihohi 10 na farko daga jihohin yankin kudu maso yamma na 'yan kabilar Yoruba. Kaduna ce jihar Arewa da daliban ta suka fi nuna kwazo a jarrabawar, amma kum
Duk da kasancewarsa dalibi mai matukar hazaka da basira, kwamitin ladabtawa na jami'ar ABU ya amince tare da bayar da shawarar a kori Zakzaky tare da shugaban kungiyar dalibai Musulmai a jami'ar, Sani Daura, saboda rawar da suka
Wani rikici ya barke tsakanin Yarbawa da Hausawa yan kasuwa a kasuwar Oke-Odo da ke hanyar babban tiin Lagas Abeokua wanda yayi sanadiyar tushewar hanya a yankin.
A wani yunkurin na wadatar da kasar nan da man fetur, shugaban kamfanin man fetur na Najeriya, Mele Kolo Kyari, ya ce kamfanin na shirin hada gwiwa da wasu 'yan kasuwanni masu zaman kansu domin tabbatar da ci gaban kasa.
Da yake bayyana yadda lamarin ya afku, Dakta Ajayi, aboki ga marigayin, ya ce: "Victoria Popravko ta gayyaci Gbolade Ejemai gidanta a ranar Jama'a, 8 fa watan Agusta, 2019, domin su tattauna wasu maganganu. "Babu wanda ya zargi
Wasu yan bautar kasa biyu a jihar Katsina, a ranar Lahadi, 17 ga watan Agusta sun mutu a wani mummunan hatsarin mota, da ya afku a kauyen Gobirawa da ke karamar hukumar Kankara da ke jihar.
Wasu fusatattun mambobin kungiyar IPOB sun kai wa Ekweremadu farmaki yayin da ya halarci wani taron al'ada na shekara- shekara da 'yan kabilar Igbo ke gudanar wa a Nurnberg da ke kasar Jamus. An gayyace shi ne a matsayin babban ba
Mudathir Ishaq
Samu kari