Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani matashi mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook mai suna Ibrahim Mu'azzam Adam ya wallafa wani dogon rubutu da ya jawo kace nace a shafinsa, inda ya kalubalancin al'ummar dake kallon masu sana'ar shirya fina-finai da...
A ranar Larabar da ta gabata ne ministan labarai da ala'adu, Alhaji Lai Mohammed, ya yi karin haske dangane da dalilai da suka sanya shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada shi ministan ma'aikatar da ya rika a zango na farko.
Kamar yadda muka sani cewa a yau Laraba, 21 ga watan Agusta ne Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin ministocinsa na Next Level, inda a hakan ne aka samu Karin ma’aikatu bayan an sanar da aikin da kowani minista zai
Masu kara sun roki kotun ta basu izinin mallaka tare da rike gidan mai lamba 3 a kan titin Temple a unguwar Ikoyi, jihar Legas, a matsayin mallakinsu. Sun sanar da kotun cewa Mista Duke ya saka hannu a kan yarjejeniyar cewa zai ba
A haifi ministan shari'a na Najeriya kuma lauyan kolu na kasa, Abubakar Malami, a ranar 17 ga watan Afrilun shekarar 1967 a karamar hukumar Birnin Kebbi wadda ta kasance babban birnin jihar Kebbi.
Da ya ke mayar da martani a kan samamen da suka kai gidan tsohon gwamnan, Tony Orilade, kakakin hukumar EFCC, ya ce basu kai samamen da wata manufa ba face gudanar da bincike kamar yadda doka ta basu dama da iko. "Ba mu yi wani
Ministan noma da raya karkara, Sabo Nanono, ya yi gargadin cewa ba zai lamunci rashin da a da yiwa aiki rikon sakainar kashi ba a matsayinsa na minista. Yayinda yake umurtan dukkan ma’aikata akan su tsaya tsayin daka wajen aiki, y
A wa'adin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na biyu, ministoci 12 ne cikin 43 aka samu za su maimaita mukaman da suka rika a zango na farko. An rantsar da sabbin ministocin a ranar Laraba, 21 ga watan Agustan 2019.
Jaridar Premium Times ta wallafa cewa an rufe iyakar ne a ranar Talata bayan an kama wasu manyan motoci makare da kwayar 'Tramol' a Legas ranar 16 ga watan Agusta. Rufewar ta cigaba har zuwa safiyar ranar Laraba, lamarin da yasa
Mudathir Ishaq
Samu kari