Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitacciyar jarumar Nollywood kuma mai shirya fina-finai, Uche Elendu ta shawarci samari kada suyi gaggawar aure a wannan lokacin, ganin yadda mata na gari suke wahala. Uche Elendu ta bayyana cewa abinda mata da yawa suka fi so...
Wani rahoto da muka samu ya nuna yadda Sumayya da mijinta suka mutu a daren jiya a garin Minna babban birnin jihar Neja. Rahotanni sun nuna cewa amarya da angon sun kwanta a daren ranar Talata lafiya lau, sai dai kuma an wayi...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a gidansu dake Layin Shehii, cikin karamar hukumar Dandume, yayin da Rabi da yayanta, Yahaya Ismail da Zainab Ismail suke kwance sun barci.
'Yar uwa ga wata kyakyawar budurwa da ake nema tsawon kwanaki biyar ta nemi taimakon jama'a a kan su taya ta cigiya. A cewar ta, 'yar uwarta mai matsakaitan shekaru ta bata ne bayan haduwa da wani saurayi a dandalin sada zumunta.
Sanata Owie ya bada wannan shawarar ne a ranar Talata a wani zance da ya fitar inda yake martani game da ce-ce kucen da wasu manyan mutane daga yankunan Kudu da kuma Arewacin kasar nan ke yi a shafukan sadarwa.
Mataimakin kwamishinan yan sanda, Abba Kyari ya baro garin Ibbi a ranar Talata, 20 ga watan Agusta tare da motoci dauke da tarin kayan gona da aka kwato daga gidan gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya ce babu wani yanayi komai wahala ko mai dadi, da zai sanya ya daina yi wa kasar nan kyakkyawan zato duk da irin munanan kalubale da ta ke fuskanta.
A ranar Litinin ne wata kotu a kasar Salvador, ta wanke wata mata da ake zargi da laifin kisa ta hanyar zubar da ciki, lamarin da ya ci gaba da gudana a kan harsunan mutane da dama a fadin duniya da kuma zaurukan sada zumunta.
Hamisu Bala Wadume, rikakken mai garkuwa da mutane da jami'an 'yan sanda suka yi nasarar sake kama wa ranar Litinin ya bayyana yadda dakarun sojoji suka kubutar da shi daga hannun jami'an 'yan sanda na rundunar IRT (Intelligence R
Mudathir Ishaq
Samu kari