Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani ruwan sama kamar da bakin kwarya daya sauka a ranar Laraba, 21 ga watan Agusta a jahar Kano ya yi sanadiyyar mutuwar wasu kananan yara guda uku a unguwar Saidawa dake cikin karamar hukumar Danbatta.
A duk lokacin da kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kama wani gari a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, abinda take yi shine kakabawa tare da dabbaka dokokinta a kan jama’an da suka rage a garin, bayan sun kashe na kashewa, ma
Amma, Harry, dan sanda mai gudanar da bincike ya bayyana cewa Harry bai yi niyyar kashe kansa ba a lokacin da ya rataye kansa, sai dai ya yi babban ganganci saboda bai yi tunanin cewa zai iya mutuwa cikin dan kankanin lokaci haka
An kama masu garkuwa da mutanen bayan sun fito daga cikin surkukin da suka buya bayan sun kama wani dan babban limami a ranar Sallah. A ranar 16 ga watan Agusta ne jami'an 'yan sanda suka samu nasarar kubutar da mutumin da aka sac
Da suke kokarin amsa tambayar da yasa maza basa son auren 'yammata masu aiki a asibiti, 'yammatan sun bayyana cewa maza da yawa na gudun aurensu ne bisa kuskuren cewa mata masu aiki a asibiti basu da kunya, kuma zasu iya cin amana
Hukumar hana fasa kwauri na Najeriya ta ce ba ta rufe rufe babbar iyakar ta da kasar Benin da ke Seme a jihar Legas ba. Kakakin hukumar ta Kwastam, Joseph Attah ya ce mutane suna da damar shige da dfice a kasar matukar suna da hu
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wasu yan kasuwan sun danganta faduwar farashin waken ga shigar sabon kasuwanni, wanda hakan ya karya farashin buhun wake daga naira dubu 24 zuwa naira dubu 8.
Domin bayyana farin cikinsa, tare da godiyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Dakta Shehu Idris ya baiwa shugaba Buhari kyautan wani ingarman doki.
Wannan shine karo na uku da gwamnatin ta bayar da tallafi ga bangaren harkar wutar lantarki tun bayan sayar da bangaren ga 'yan kasuwa masu zaman kansu a watan Nuwamba na shekarar 2013. Sai dai, majalisar ta sha nuna adawar ta
Mudathir Ishaq
Samu kari