Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Haka zalika, a cikin zancen nasa ya fadi cewa, dakarun na daga cikin wani shirin na musamman mai suna Operation Green Sweep III wanda ke farautar ‘yan ta’addan dake yankin Borno.
Bayyanar wasu manyan 'yan siyasa hudu cikin jerin ministoci 'yan majalisar zartarwa da suka fito daga yankin Neja Delta, ta bayyana manufar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta janyo ra'ayin al'ummar yankin zuwa jam'iyyarsa ta APC.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, ambaliyar ruwa da auku a sanadiyar ci gaba da saukar ruwan sama tamkar da bakin kwarya, ta lalata hanyoyn
Mista Frank Anioma mahaifin yarinyar shi ne ya garzaya ofishin ‘yan sanda da batun cewa an sace masa yarinyarsa mai suna Kosisochukwu Anioma
Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Juma’a, 23 ga watan Agusta, ya yi ganawa na musamman da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan hare-haren da yan ta’addan Boko Haram suka kai kananan hukumomin Gubio, Magumeri da Konduga dake Borno
Sanata mai wakiltar jihar Kogi ta yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa hukuncin da kotu ta zartar na cewa sai an sake gabatar da zaben kujerarsa ta Sanata bai dame shi ba ko kadan. Dino ya kara da cewa dama tun farko koda...
A irin wutar da take ta faman ruruwa a masana'antar fina-finan Hausa ta Kannywood akan irin cin mutuncin da Sadiya Haruna ta yiwa wasu manyan jaruman masana'antar ta kai ga 'yan sanda sun kamata inda har ta kwana a wajensu, daga..
Fitacciyar jarumar nan ta Nollywood 'yar kasar Ghana Juliet Ibrahim ta bayyana cewa kanin kakanta ya taba yi mata fyade lokacin da tana 'yar shekara takwas a duniya, jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin da take bayani da manema..
Wata mata dake zaune a hadaddiyar daular Larabawa ta nemi a raba aurenta da mijinta saboda yana nuna mata soyayyar da ta wuce misali, wajen tayata aikin gida da kuma bata kyaututtuka masu yawa...
Mudathir Ishaq
Samu kari