Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata mata 'yar kasar Uganda mai suna Sofiat Mutesi ta haifi jarirai guda biyu, abin mamaki kuma daga baya kuma ta kara haifo jarirai mata guda uku duka a rana daya. Kamar yadda jaridar Daily Monitor ta ruwaito, Sofiat har ta...
Mutane da dama sun bayyana cewar shigar kyakyawar amaryar, farin lesi da wandon 'jean' mai launin shudi sun dace da kakin soji na angonta. Amarya da angon sun kasance cikin farin ciki a hotunansu na kafin aure da suka dauka. A cew
Legit.ng Hausa ta ci karo da wani rubutu mai ma'ana da muhimmanci ga dukkan jama'a da wani bawan Allah, Mahmud Labaran Galadanchi, ya yi a kan yadda mutane zasu iya amfani da wayoyinsu na hannu (smartphones) domin yin maganin sata
A cewar Mista Lanre, magadan kujerar gwamnatin jihar Legas na ci gaba da riskar bagas da rahusa ta karkatar da akalar jagorancin jihar a sanadiyar managarcin tubali da Tinubu ya assasa yayin jagorancin jihar a shekarar 1999.
Gwamnan jahar Osun, Adegboyega Oyetola ya sanar da ranar Juma’a a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jahar don murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1441
Seyi Makinde ya bayyana albashin da yake dauka a matsayin gwamnan jihar Oyo yayinda yake jawabi ga sabbin kwamishinonin da aka rantsar a jihar. Gwamnan na jihar Oyo wanda ya nuna shirinsa na magance matsalar rashin biyan isasshen
Kamfanin rarraba wutar lantarki ta KEDCO ta bayyana shirye shiryenta na fara yankan wuta n agama gari a jahohin Kano, Katsina da Jigawa sakamakon taurin bashi da tace jama’an garuruwan na da shi.
Mataimakiyar gwamnan jihar Kaduna, Dakta Hadiza Balarabe, ta karbi bakuncin yaron nan dan baiwa, Joshua Beckford, wanda ya ziyarci Najeriya. Ya ziyarci jihar Kaduna ne domin yin aiki tare da BMAN domin gina makarantar Sakandire
Rundunar sojin Najeriya ta kafa wani babban sansani a Kotonkoro da ke karamar hukumar Mariga na jihar Niger domin magance matsalar garkuwa da mutane, fashin shanu da kuma ayyukan yan bindiga a yankin.
Mudathir Ishaq
Samu kari