Hotunan kafin aure na wani sojan Najeriya sun jawo cece-kuce
Hotuna kafin aure na wani sojan Najeriya da masoyiyarsa ya narkar da zukatan jama'a a dandalin sada zumunta bayan sun yada su.
An bayyana cewa sojan ruwan mai suna Olabisi da sahibarsa Temitope na shirin shan biki nan bada dadewa ba.
Mutane da dama sun bayyana cewar shigar kyakyawar amaryar, farin lesi da wandon 'jean' mai launin shudi sun dace da kakin soji na angonta.
DUBA WANNAN: Rashin sani: Yadda za a iya maganin satar mutane (Kidnapping) ta hanyar amfani da manhajar 'Whatsapp'
Amarya da angon sun kasance cikin farin ciki a hotunansu na kafin aure da suka dauka.
A cewar wani mai jaridar yanar gizo (blogger), za a daura auren Temitope da Olabisi ranar Asabar, 31 ga watan Agusta, mai zuwa.
Da suke martani a kan hotuna, jama'a sun yi musu addu'ar samun zaman lafiya.

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng