Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata mata 'yar kasar Australiya ta rasa ranta sanadiyyar harin da wani masifaffen zakaranta ya kai mata. A yadda rahoto ya nuna matar wacce ta dan kwana biyu a duniya ta shiga wajen kajin domin ta debo kwai sai kawai zakaran ya...
Wani daga cikin dangin matar ya bayyana cewa an fara tattaunawa da yan bindigan game da kudin da suka nema kafin su saketa, sun bukaci a biyasu naira miliyan 50, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito shi.
Kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito, kakakin hukumar 'yan sandan jihar, Odiko Mac-Don Achibe, ya bayar da tabbacin wannan mummunan lamari da cewar ya auku ne a ranar juma'ar da ta gabata cikin yankin Afis Nsit.
A wani rahoto da wata jarida ta kasar Norway ta ruwaito a watan Mayun shekarar 2017, kasar ta Norway ta halatta aure tsakanin mutane da dabbobi da ake kiwo na gida (amma banda dabbobin daji dana ruwa)...
Filin jirgin sama ba karamin waje ba ne idan mutum yayi tunani da kyau, ko iya wajen da jirgi yake gudu ya kafin ya tashi sama ya isa mutum ya kure iya ganin shi. Abin mamakin a nan shine, yadda aka yi Emmanuel Nwude ya iya...
Tarihi ya tabbatar da cewa, rikici a tsakanin kabilar Tibi da Jukun ya faro ne tun a shekarar 1959, kuma ya sake faruwa a shekarun 1980, 1990, da kuma na shekarar 2001 gabanin sake faruwarsa a bana.
Rahotanni sun kawo cewa yan takara bakwai da ke neman tikitin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Kogi, sun janye wa tsohon gwamnan jihar, Kyaftin Idris Wada.
Wani abu mai rikitarwa da ban mamaki da ya faru a kauyen Honko, dake karamar hukumar Awe cikin jihar Nasarawa, ya nuna yadda wata mata ta samu ciki da dan kishiyarta. Haka kuma mijin matar ya sake kama ta dumu-dumu tana yin...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun yi awon gaba da Sunday ne a ranar Litinin, 2 ga watan Satumba a gonarsa dake kauyen Ohumagu, a yankin Agbaogwugwu na jahar Enugu.
Mudathir Ishaq
Samu kari