Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umaru Ganduje, ya bayyana cewa madugun mai garkuwa da mutane na jihar Taraba da aka sake kamawa, Hamisu Bala wanda aka fi sani da Wadume ya yi kuskuren neman mafaka a jihar Kano.
Alhaji Bala ya bayyana takaici gami da damuwa dangane da yadda da yawa daga cikin 'yan kasuwar Arewa suka fada kwatami da kuma samun karayar arziki a sanadiyar muzgunawa ta shugaban hukumar kwastam.
Mai martaba Kabir ya bayyana hakan ne ranar Juma'a a Katsina, jihar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yayin gabatar da jawabi ga malaman addinin Islama. "Mu na umartar jama'ar masarautar Katsina da su dukufa wajen gudanar da addu'o
A wannan karon Aisha Buhari wani faifan bidiyo na fitaccen malamin Islama da ke Kano, Sheikh Abdallah Gadon Kaya, tare da rubuta takaitaccen sakon gargadi a kan masu rike da mukami da su ke yin aiki da abinda suke fada. Da yake ko
Kamar yadda muka kalato daga jaridar The Punch, ga wasu kasurguman masu laifi 10 wadanda suka yi wa hukumomin tsaro layar zana a yayin da ake ci gaba da neman su ruwa a jallo sanadiyar miyagun laifuka da suka aikata.
Michael Quinn, shugaban kamfanin P&ID ya bayyana cewar ya tattauna da tsohon shugaban kasar Najeriya, Marigayi Umar Musa Yar'adua, tsohon ministan harkokin man fetur, Dakta Rilwanu Lukman, tsohon shugaban kamfanin dillancin man
Kamar yadda Mista Desta ya bayyana, shugabannin jam'iyya mai mulki ta TPLF, a baya bayan nan sun kama dan siyasar mai sunan Mista Zenawi inda suka yi barazanar dagula masa duk wani lissafi na siyasa.
Wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, ya soki hukuncin ranar Juma’a, 30 ga watan Agusta, da kotun zaben Kano ta yanke, inda ta soke zaben mamba mai wakiltan mazabar Sumaila/Takar a majalisar wakai.
Wannan al’amarin ya auku ne a safiyar ranar Asabar 31 ga watan Agusta wanda ya jefa al’ummar Emure cikin halin juyayi da zaman makoki.
Mudathir Ishaq
Samu kari