Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata budurwa yar shekara 17 ta dauki wani mummunan mataki a kanta ta hanyar banka ma kanta bayan ta bulbula fetir a jikinta a dalilin cewa saurayin da take soyayya da shi ya gagara biyan sadakin aurenta, wanda mahaifinta ya yanka
Jaridar PM News ta ruwaito cewa, hukumar dakarun sojin ruwa ta Najeriya ce ta cafke ababen zargin tare da jiragensu na ruwa a wani simame da ta kai kuma ta danka su a hannun hukumar yaki da rashawa ta kasar.
Kazalika, rundunar sojin ta ce ta gudanar da bincike a kauyen kuma ta yi nasarar samun wasu makamai mallakar 'yan ta'addar da suka hada da; bindigu samfurin AK47 guda 6 da alburusai 66. Sanarwar ta kara da cewa babu wani soja da y
Ya buga misalai da yadda hukumar ta ba da umarnin cafke mai shirya fina-finai, Sani Rambo, mawaki Sadiq Zazzabi da kuma kamun da aka yi wa Sanusi Oscar a kwana-kwanan duk saboda kasancewarsu magoya bayan jam'iyyar adawa ta PDP.
Muryar Duniya wato jaridar RFI Hausa ta ruwaito cewa, daga cikin yankunan da Majalisar Dinkin Duniya ta aike da jami’an ta sun hadar da Afrika irinsu Mali, DRCongo, Afgahanistan, Syria, Libya da sauransu.
A cewar wani shaidar gani da ido, hatsarin ya ritsa da marigayin ne yayin da yake tuka babur dinsa domin zuwa wurin aikinsa bayan ya baro gidansa dake unguwar 'Birged' a karashin karamar hukumar Nasara. Shaidar ya bayyana cewa wat
Bisa la'akari da irin nasarar da sulhu da 'yan bidigar a jihar Katsina ke samu, gwamna Masari ya bayyana karfin gwuiwarsa a kan cewa tattaunawar da za a yi a Maradi zata kawo karshen duk wani kalubale da barzanar tsaro da jiharsa
Jami’an yan sanda na Operation Puff Adder a jihar Imo sun kama wani limamin coci dan shekara 27 mai suna Mbonu Micheal kan haddasa batan wani mabiyin shi, Princewill Ezeji.
Mutanen garin Ukelle dake karamar hukumar Yala a cikin jihar Cross River, sun huce haushin su akan wani babban Fasto, bayan sun zarge shi da amfani da mutanen garin wajen yin tsaface-tsafacen shi na neman kudi...
Mudathir Ishaq
Samu kari