Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta dandalin Kannywood, Adam A. Zango, ya yi karin haske dangane da matakin da ya dauka bayan ficewar sa daga masana'antar makonni kadan da suka gabata.
Sai dai a binciken manema labarai na jaridar BBC Hausa suka gudanar dangane da yaduwar wannan rade-radi, sun gano cewa babu ko alama ta kamshin gaskiya game da wannan ikirari na barazanar kai harin da Boko Haram za ta yi.
An kama wata mata 'yar kasar Amurka, an kuma tsare ta a kasar Philippine bayan ma'aikatan filin jirgin sama sun gano cewa akwai sabon jariri a jakar da ta zuba kaya a ciki, inda take kokarin barin kasar...
Kwamandan Garrison na rundunar ta 1 na Sojan kasa ta Najeriya, Birgdeiya Jimmy Akpor ya mika ma jami’an gwamnatin jahar Kaduna shanu guda 134 da suka kwato daga hannun yan bindiga dake satar shanu a Kaduna.
Jami'an tsaro sun kama wata mata 'yar kasar Ukraine da ta cirewa mijinta kai, ta kuma yanke masa mazakuta, bayan ta sha fama da cin zarafinta da ake yi na shekaru da dama. Matar wacce aka bayyana sunanta da Maria, ta dauki...
Wasu mata biyu da suka yi auren jinsi, watau yan madigo sun shiga bakin jama’a bayan guda daga cikinsu wanda ita ce ‘matar’ ta dirka ma dayar wanda ita ce ‘mijin’ alburusai har sau 11 da nufin kasheta saboda laifin cin amana
Tubabbun 'yan bindigar da suka gana da gwamnan sun fito ne daga kananan hukumomin Dandume da Sabuwa - kananan hukumomin da hare-haren 'yan bindigar suka fi tsananta. Yawaitar hare-haren 'yan bindiga, satar shanu da garkuwa da muta
An alakanta ambaliyar ruwa daga kogin Amba da samun wata karamar hanya da ruwa ke zirarewa. Gadar kogin Amba ta hada kauyuka da dama da hanyar zuwa Doma. Ambaliyar kogin ta jawo tsaiko wajen zirga-zirgar mutanen dake amfani da gad
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansanda reshen jahar Jigawa, Bala Zama ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar dake garin Dutse a ranar Alhamis.
Mudathir Ishaq
Samu kari