Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya auku ne da misalin karfe 10 na safiyar Talata a daidai shatale talen babbar kasuwar garin Bauchi da kuma Tashan Babiye, duk a cikin garin Bauchi.
Wani magidance dan shekara 45, Hassan Muhammad ya roki wata kotun shari’ar Musulunci dake zamanta a unguwar Magajin Gari cikin garin Kaduna data kwato masa yayansa guda 3 daga hannun tsohuwar matarsa Bilkisu tunda dai ta sake aure
An sa ran tsohon shugaban Najeriya, Dr Goodluck Jonathan, zai fice daga kasar nan domin halartar taron kasa-da-kasa inda zai gabatar da jawabai kan tattalin arziki da za a gudanar a kasar Mozambique.
Ana iya tuna cewa, a baya-bayan nan sufeto janar na 'yan sanda Muhammad Adamu, ya bayar da umarnin haramta duk wasu al'amura na kungiyar shi'a a Najeriya, lamarin da ya ce kungiyar haramtacciyar kuma ba za ta karbu ba a kasar.
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wacce aka fi sani da Shi’a ta gudanar da gangamin Ashura a Abuja, inda ta bijirewa yan sanda. Tattakin Ashura ya kasance wani al’ada da kungiyar ta Shi’a ke gudanarwa a duk shekara a fadi
Wani mutumi wanda ya nemi matar shi da ta rufe idon ta zai bata kyauta mai ban mamaki, ya nemi yayi mata yankan rago, amma hakar shi ba ta cimma ruwa ba, inda aka kama shi da laifin kisan kai...
Wata sanarwa daga fadar gwamnatin jahar Bauchi dake dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jahar Bauchi, Mohammed Sabiu Baba ta bayyana ma’aikatun da gwamnan jahar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya tura sabbin kwamishinoninsa.
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemi ya yi ma Sanatocin Najeriya albishirin shan jifa daga wajen yan Najeriya nan bada jimawa ba.
Emmanuella Mayaki yarinya mai shekaru 10 a duniya, ta samu aikin koyarwa bayan ta nuna bajintar ta da kwazo wajen wani aiki da aka yi na na'ura mai kwakwalwa. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa yarinyar tana da kwazo matuka...
Mudathir Ishaq
Samu kari