Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun a yayin babban taron da aka gudanar bayan kammala babban zaben kasa na 2019, da yawa daga cikin mambobin jam'iyyar UDP reshen jihar Taraba, sun yanke shawarar sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
A yayin da ba a bayyana kananan hukumomin mutane 4 da aka sako ba kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito, 8 sun kasance 'yan karamar hukumar Kankara yayin da 18 suka fito daga yankin Shimfida na karamar hukumar Jibiya.
‘Yan uwa masu daraja, hakika babu wata babbar ni’ima da Allah ya yiwa wannan al’ummah bayan ni’imar aiko da Annabi Muhammad (SAW) kuma ya bamu Alqur’ani mai girma. Mu rike Alqur’ani domin riko da shi alkhairi ne duniya da lahira.
A cewar wani jawabin da mai taimaka masa a bangaren yada labarai, Femi Adesina, ya fitar, fadar shugaban kasa ta ce an tauye kalaman da shugaba Buhari ya yi a jawabin da ya gabatar yayin da ya karbi bakunci gwamnonin jam'iyyar APC
A irin kace nacen da ake ta faman samu dangane da kama fitaccen mawakin nan Nazir Ahmad Sarkin wakar San Kano, mutane da dama suna ta tofa albarkacin bakinsu dangane da wannan lamari da ya faru da mawakin...
Jarumia Ali Nuhu ya sanya baki akan batun da ake ciki na kama mawaki Nazir Ahmad Sarkin Wakar Sarkin Kano, inda yayi kira ga hukumar kan tayi sassauci ga mawakin inda ya wallafa a shafinsa cewa...
Wata budurwa 'yar kasar Ghana mai shekara 22 ta bawa mutane da yawa mamaki, bayan ta bayyana irin yawan mutanen da ta kwanra da su a rayuwarta. Budurwar mai suna Abena Ghanabah wacce aka fi sani da Charlotte Abena Serwaa Ghanabah.
Kasassabar wani mutumi ta ja masa, inda har ma tayi sanadiyyar ajalinsa yayin da yake baki ciki tare da alhinin zuwan watan Al-Muharram na sabuwar shekarar Musulunci na 1441 a kasar India
Majiyar Channels Tv ta ruwaito cewa, shugaban kungiyar masu acaban ne ya ce jami’in ‘yan sanda ne ya doki mai acaban da sanda saboda ya keta dokar hanya.
Mudathir Ishaq
Samu kari