Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin, kuma jagoran darikar Tijjaniyyah, Shehi Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa harben harben da aka yi a gidansa dake Bauchi da har ya sabbaba raunata wasu mutane biyu ya faru ne sakamakon rashin
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan Boko Haram sun shirya harin kwantaun bauna ne a kan sansanin Sojojin Najeriya a daidai kauyen Granda da tsakar daren Litinin, inda aka yi ta musayar wuta har zuwa safiyar Talata, 10 ga watan Satumba
Abinda kuwa ya biyo baya shi ne Poonam ta shiga daki ta rataye kanta, ba a tashi sanin halin da take ciki ba sai washe garin Talata 10 ga watan Satumba kenan.
A cikin sanarwar da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na Tuwita, ta ce Osinbajo tare da gwamnan jihar Kebbi, Atuku Bagudu, sun kaddamar da bude katafariyar kasuwar zamani ta 'Ambursa, wata tashar motoci da kuma kasuwar shanu
Wata budurwa yar shekara 19 ta gamu da fushin kotu bayan an gurfanar da ita gaban kotun kan tuhumarta da ake yi ta’ammali tare da sha da busa tabar wiwi a bainar jama’a
Rahoton da muka samu daga Zambian Watch ya bayyana mana cewa Mutale Winridah ne sunan matar kuma tana rike da babban mukami a bankin ZANACO.
Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike, ya bayyana dalilin da yasa ya keta dokar jam’iyya don taya Shugaban kasa Muhammadu Buhari murna kan nasarar da ya samu a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa.
Wani likita ya bada labarin abubuwan da ya gano bayan ya dawo daga wata 'yar karamar mutuwa da yayi, sai dai kuma labarin nashi ya bar masu amfani da shafin Twitter cikin rudani. Likitan wanda ya sanya sunansa a shafin Twitter...
A rahoton da jaridar The Punch ta ruwaito, Alkali Shehu ya ce bulala 80 shi ne hukuncin da shari'a tayi tanadi ga duk wanda aka akama da laifi makamancin wanda Zainab ta aikata na shaye-shayen kayan maye.
Mudathir Ishaq
Samu kari