Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Jaruma Adesua Etomi ta caccaki hadimar shugaban kasa, Lauretta Onochie, akan wasu hotunan a ta wallafa na nuna muhimmancin sanya takunkumin fuska, The Nation.
Amma gwamnan, wanda ya yi magana lokacin amsa tambayoyi yayin taron tattalin arziƙin Najeriya karo na 26 dake gudana a halin yanzu a Transcorp Hilton, Abuja, ya
Wasu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kai hari yankin Yolde pete da ke karamar hukumar Yola ta Kudu. Mazauna yankin tare da jami'an suka ce.
Alhaji Tijjani Mailafiya Sanka, mai baiwa gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano shawarwari akan al'amuran masarutu, jaridar Daily Trust ta wallafa hakan.
Akalla malaman makarantun firamare da na sakandare 4,250 gwamnatin jihar Katsina ta horar tsakanin 2015 zuwa yanzu. Duk da haka, S-Power tana kara horar da su.
Hajiya Bisola Rahama Zakariyya, shugabar Ekkanemi College of Islamic Theology dake Maiduguri, ta rasu tana tsaka da gabatar da jawabi. al'amarin ya faru ne.
Gwamna Fintiri ya tayasu murnar zama zakaru cikin waɗanda suka zauna jarrabawar wanda hakan ya nun ƙwazo da ƙwarewarsu, ya ce gwamnatinsa nada aniyar farfaɗo da
Wasu daga cikin wadanda suka saci kayan tallafi, su ka kuma wulakanta dukiyar gwamnati da ta al'umma da sunan neman kayan tallafi su na neman gafarar gwamnati.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani Basiru a wuraren Rumawa dake karamar hukumar Ungogo akan zarginsa da ake da sacewa tare da lalata da yara mata a jiha.
Mudathir Ishaq
Samu kari