Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Talata, babbar kotun tarayya ta Abuja, ta umarci a kama yaron tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, Faisal, bayan kin bayyanarsa a kotu.
A ranar Litinin ne aka fara sauraro karar a kan wasu ma'aikata guda takwas da wani ɗan kasuwa waɗanda ake zargi da satar zunzurutun kuɗaɗe Naira miliyan ₦451m d
Wani bidiyo da ya karaɗe duniya ya nuna yadda mutumin yake faɗa da guza da hannuwansa don ceto ɗan kwuikwuiyonsa da guzan ya ƙwace yayi cikin ruwa da shi a Flor
Shugaban ƙasar ya ce wannan yana ɗaya daga cikin shawarwarin shekarar 2020 na ƙudirin kuɗi, inda ya ƙara da cewa hakan zai taimaka wajen farfaɗo da tattalin arz
Bayan sun fahimci ya galabaita kuma dukan ya daina shiga jikinsa, sai sukayi sauri suka bashi abin sha mai ƙara kuzari da ƙarfi na "Rush" don ya dawo hayyacinsa
Ngige ya ce yana daya daga cikin iyayen daliban jami'o'in gwamnatin Najeriya, yana zargin 'yan kungiyar ASUU da tura yaransu jami'o'in kudi. Yana da yara uku.
Angon ya rungumi ƙugun amaryar tasa, sannan kuma ya kai bakinsa da zummar sumbatar ta lokacin da suka yi tsaiwar ɗaukar hoto, nan fa ta taka masa birki ta hany
Wata 'yar Najeriya, mai suna Igwe Munachimso, tace yakamata 'yan yankin kudu maso gabas su rage sadakinsu, bayan dan uwanta ya auri wata 'yar Benue da sadaki.
Fiye da mutane ashirin sun fadi ciwo a kauyen Joi da ke jihar Filato, bayan sun sha wani Kunu da aka yi da gero, kamar yadda mazauna yankin su ka tabbatar.
Mudathir Ishaq
Samu kari