Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar 'yan sandan jihar Legas sun kama wata budurwa mai shekaru 27 wacce aka bayyana sunanta da Blessing Edet da laifin kashe saurayinta. A yadda rahoton ya nuna, an gurfanar da Edet a wata kotu dake Ikeja a jihar Legas da...
Wata doka da aka so sanyawa a kasar Uganda da za ta bada damar yanke hukuncin kisa kan 'yan luwadi a kasar yanzu haka gwamnatin kasar na kokarin dawo da ita cikin wannan makon. Kasashen Afrika irin su Uganda suna daya daga cikin..
Malamin jami'a dan kasar Ghana, Emmanuel Acheampong ya bayyana yadda wata dalibar jami'a 'yar Najeriya ta bashi lambar wayarta daga nan kuma ta fara turo masa hotunan ta tsirara. Da yake hira da gidan rediyon Ahotor FM, babban...
Wani bidiyo na wata budurwa da ba ta bayyana sunan ta ba, wacce ta bayyana cewa Yayanta wanda suke uwa daya uba daya shine ya fara zubar mata da budurcinta, kuma yanzu haka tana dauke da cikin shi...
Wani shugaba (Sarki) ya ga ta kansa a wajen mutanen shi, bayan yayi kunnen uwar shegu yaki cika musu alkawuran da ya dauka lokacin da yake so ya hau kujerar mulkin garin. Rahotanni sun bayyana cewa mutumin mai suna Jorge Luis...
Gwamnan a lokacin ziyararsa ya karbi shawarwari daga shuwagabannin garuruean biyu domin fada masa hakikanin wurin da za a gina gidaje 550 a ko wane kauye guda.
Kamafani dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa mataimakin darektan hulda da jama'a na rundunar soji ta daya da ke Kaduna, Kanal Ezindu Idimah, ya tabbatar da kubutar da daliban ga manema labarai a Kaduna ranar Alhamis.
Dan wasan gaban Liverpool, Roberto Firmino ne ya fara zura kwallon farko a raga ana minti takwas kacal da soma wasan bayan Coutinho ya tsige masa wata kwallo mai kyau.
Hukumar shirya jarabawar kammala makarantun sakandire ta Afirka ta Yamma wato WAEC, ta daraja jihar Kano a cikin sahun jihohi biyar da suka fi kwazo a jarrabawar da hukumar ta gudanar a bana cikin fadin kasar nan.
Mudathir Ishaq
Samu kari