Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wata mai jego mai suna Maryam Bilal da madaurin auren ta Musa Khalil sun gurfana a gaban kotun majistratrate mai lamba 62, dake zaman ta a karamar hukumar Minjibir dake jihar Kano, karkashin mai shari’ah Ibrahim Sarki Ibrahim...
Kabilar Hamar kabila ce dake kasar Habasha wacce aka fi sani da suna Ethiopia a turance. Wannan kabila dai ta na da wata al'ada mai abin mamaki, inda 'yammata ke rokon samarinsu su dauki bulala su zane su kafin a bari su yi aure..
Kwamishinan ya fadi wannan maganar ne a yayin da ya halarci wani taro na musamman da aka gudanar a Zaria, inda aka tattauna yadda za iya shawo kan matsalar tsaron Najeriya.
Wani rahoto na ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata kotu a Amurka ta umarci wani kamfanin hada mugunguna na kasar, Johnson & Johnson (J&J), da ya biya wani matashi, Nicholas Murray, diyyar dala biliyan takwas.
A wani rahoto mai ban al'ajabi da jaridar BBC Hausa ta ruwaito, mun samu cewa wata sabuwar amarya da 'yan uwanta uku sun dilmiye a wata madatsar ruwa yayin da suke yunkurin daukar hoton na irin na zamani wato 'selfie'.
Kamar yadda shugaban hukumar na NYSC ya fadi wasu daga cikin mutanen na dauke ne da takardun makarantun kasashen waje yayin da sauran kuwa ke dauke da takardun makarantun Najeriya.
Tafiyar da zata kai Ganduje gidan gwamnati daga MAKIA bata wuce minti 15, amma ta dauke shi fiye da sa'a guda saboda yawan jama'a da cunkuson ababen hawa. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa fitowar dubban masu tarar gwamnan ya
Tsohon mai bawa gwamnan jihar Kano shawara a fannin addini, Hon Ali Baba a gama lafiya Fagge, yayi bayanin irin tsananin wahalar da suka sha kafin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya cire jar hular dake kanshi...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin tsofin ministocinsa da suka yi aiki tare da shi a lokacin da ya mulki Najeriya a mulkin soji daga watan Janairu na shekarar 1984 zuwa watan Agusta na shekarar 1985. A hotunan gana
Mudathir Ishaq
Samu kari