Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Wata budurwa 'yar shekara 20 a duniya wacce aka boye sunanta, ta bayyana yadda ta kusa kashe kanta bayan ta iske saurayinta dumu-dumu yana zina da mahaifiyarsa wacce ta tsugunna ta haife shi. Buduruwar dai ta nuna rashin jin...
Hamshakin dan kasuwan nan Najeriya kuma wanda ya fi kowa arziki a nahiyar Afrika wato Alhaji Aliko Dangote ya mayarwa da fitaccen gajeren wadan nan dan kasar Ghana da ake kira da Shatta Bandle, wanda ya bayyana cewa yafi Dangote..
Kungiyar gwamnonin yankin kudu maso gabashin Najeriya sun yanke shawarar yin gemu da gemu da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan bukatar bude filin sauka da tashin jirage a jahar Enugu
Hukumar kula da kiwon lafiya a matakin farko ta jahar Bauchi ta tabbatar da mutuwar wasu mutane guda 6 a jahar a sakamakon kamuwa da suka yi da cutar shawara, watau Yellowe fever a turance
A yayin da masana'antar shirya fina-finan Hausa da ake kira Kannywood ke kara bunkasa, wata jaridar Najeriya correctng.com dake kawo labaran masana'antun nishadantarwa na kasa ta wallafa sunayen jarumai 7 da ta ce sune kan gaba in
Cimma burin kauna ko kawar da sha'awa da debe wa juna kewa ba su kadai bane ababen da ke wanzar da zaman lafiya a tsakanin ma'aurata, babu shakka akwai bukatar mutunta juna a tsakanin miji da mata.
Wani mutum mai suna Malam Bello Daura, mazaunin garin Daura, shine wanda ya mallaki cibiyar, kuma an gano cewa tafi shekara 40 tana aiki. An gano fiye da mutane 300 a daure a wani karamin daki na tabo a cikin gidan. Ko a cikin wat
John Nnanyerem Aguiyi Ironsi, dan marigayi tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Johnson Thomas Aguiyi Ironsi, na biyu ya mutu.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito ministan kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana wannan damuwar a ranar Litinin, 14 ga watan Oktoba yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Enugu na jahar Enugu.
Mudathir Ishaq
Samu kari