Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Sadiya Umar Farouq, ita ce ministar sabuwar ma'aikatar jinkai, raya al'umma da kuma kula da aukuwar bala'i, wadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kirkira a zangon gwamnatinsa na biyu.
Daga karshen rahotanni daga jaridar Daily Trust sun tabbatar da cewa, gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, yana gab da kafa majalisar zartarwa ta jihar, yayin da ya fidda sunayen kwamishinoninsa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan Najeriyan su 119 na daga cikin mutane 1,281 da gwamnatin kasar Malaysia ta yanke ma hukuncin kisa sakamakon aikata laifuka daban daban a fadin kasar.
Rahotanni sun bayyana cewa Sarki ya tsige Maja Sirdi ne sakamakon bayyana farin cikinsa da yayi da samun nasarar gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotun sauraron kararrakin zabe.
Yayi watsi da ra'ayin cewa sai mutum ya zama mai arziki kafin ya shiga siyasa, inda ya jaddada cewa idan har malaman addini za su rinka gudun siyasa to kada su yi kuka idan shugabanni sun ci amanar su.
Wani shahararen malamin addinin Islama mazauni a jihar Kano, Sheikh Umar Sani Fagge, ya zargi rashin sa ido da kuma nuna halin ko in kula da iyaye ke yi a matsayin babban dalilin da ya haddasa lalacewar tarbiyya a jihar.
Wani kwamitin gudanar da bincike a kan matsalar tsaro da jihar Zamfara ke ci gaba da fuskanta wanda gwamna Muhammadu Bello Matawalle ya kafa, ya gano wadanda ke da hannu kan haifar da wannan mummunar annoba a jihar.
Dangane da jitar-jitar cewa ta yi yaji ne saboda shugaba Buhari na shirin kara aure, watau zai mata kishiya, Aisha ta ce wacce aka ce Buhari zai aura bata ce komai ba a kan labarin sai bayan da ranar da daka ce za a daura auren ta
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, yace duk wani mutum da aka zaba a matsayin gwamnan wata jiha bai da hujjar satar kudin jama’a.
Mudathir Ishaq
Samu kari