Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Ministan yace kwamitinsu zai yi duba ga tsarin albashi na 12 da Najeriya ke amfani da shi, sa’annan ya kara da cewa zasu rage albashin duk wani mai rike da mukamin siyasa, ciki har da gwamnoni.
Buni ya fadi wannan maganar ne ranar Litinin 14 ga watan Oktoba a Abuja wurin wani taron karawa juna sani game da kimiyya, sadarwa da kuma aikin jarida.
Jimillar bashin ya hada da naira tiriliyan 8.32 wacce take dai-dai da dala biliyan 27.16 bashin waje da kuma naira tiriliyan 17.38 bashin cikin gida kamar yadda DMO ta sanar. Bashin kasar ya tsaya a naira tiriliyan 22.38 ne a wata
Ta cigaba da bayyana cewa, ko manyansa sun kasa shawo kan matsalarsu saboda baya jin shawara. Ya kuma cigaba da soyayya da surukarsa tare da watangarar da aurensa. A yayin maida martani, Sande ya amsa zargin da ake masa inda ya ba
A yayin da shekarar 2020 ke karato wa gadan-gadan, babbar kafar watsa labaran kwallon kafa ta Duniya, Goal.com, ta yanke shawarar fayyace gwarazan 'yan kwallo da suka yi fice ta fuskar kwazo a tsawon shekaru 10 da suka gabata.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ndume yace ya samu wannan bayani ne bayan dawowa daga ziyarar daya kai jahar Borno a kwanakin baya, inda yace tabbas ta tabbata akwai hannun wasu kungiyoyi masu zaman kansu dake baiwa yan Boko Haram kay
Sanwo-Olu ya ce gwamnatinsa na sane da irin kalubalen yau da gobe da ma'aikatan jihar ke fuskanta, lamarin da yace shine yasa gwamnatin jihar ta yanke shawarar biyan fiye da mafi karancin albashin da aka kara, watau N30,000. Sanna
Kamar yadda jam’iyyar ke fadi, ta ce Buhari ya baiwa wadansu mutane ofis duk da cewa ba su rike da ko wane mukami a gwamnatinsa. Akwai zargin cin-hanci da rashawa a tattare da Fadar Shugaban kasan, a cewar PDP.
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta saboda dalilan tsaro ta bayyana cewa jami'an Kwastam sun harbe mutumin a yayin da yake kokarin gudu wa a lokacin da suka zo kama shi. Majiyar ta kara da cewa babu makami a tare da mutumin yayi
Mudathir Ishaq
Samu kari