Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Lai ya bayyana haka ne a ranar Alhamis, 17 ga watan Oktoba yayin taron gabatar da tsarin bukatar canza salon tunani ga yan Najeriya don cigaban kasa, a turance Mindshift Advocacy for Development Initiat
A yayin tattaunawa da manema labarai, jim kadan bayan mikasu ga kananan hukumomin 6 a ranar Laraba, Kwamishinan ICPC na jihar Bauchi, Abubakar Dutsinma, ya ce, sakin taraktocin ya biyo bayan umarnin shugaban hukumar, Farfesa Bolaj
A furucin da ya gabatar wa manema labarai, shugaba kasar ya ce ci gaba da karuwar yawan haihuwar mutane bila adadin na yi wa kasarsa barazanar haddasa dumamar yanayi da kuma dakushewar tattalin arziki.
Rahotanni daga kasar Saudiyya sun kawo cewa mutane 35 dake aikin umurah sun mutu sakamakon hatsarin motar da yayi sanadiyar konewarsu kurmus har lahira.
Wadannan kalamai na Nanonon basu yi wa jama'a, musamman mazauna Kano, dadi ba, lamarin da yasa suka shiga sukarsa tare da bayyana cewar bai san halin da jama'a ke ciki ba shi yasa yake fadin wadannan maganganu. Ganin korafin da su
Sai dai kungiyar ta tabbatar wa da al'ummar kasar nan cewa, za ta gudanar da tattakin nata cikin lumana da kwanciyar hankali ba tare da cuzguni ko kuma dakile hakkin kowane bil Adama ta kowace siga.
A makon nan ne kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, ya karbi kyautar takalmin zinare karo na shida, bayan jefa adadin kwallaye mafi yawa tsakanin takwarorinsa dake manyan gasannin nahiyyar Turai.
Sau biyu shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yana kin saka hannu a kan kudirin nema amincewa da kafa PCN bayan majalisar ta aiko masa a lokutan baya, watau a zangon mulkinsa na farko. Sai dai, yanzu haka majalisar wakilai ta sake wai
Kwamishinan kudi na jihar Bauchi, Alhaji Nura Manu Soro yayi murabus daga mukaminsa jim kadan bayan an mayar da shi ma’aikatar Matasa da wasanni.
Mudathir Ishaq
Samu kari