Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Daraktan yada labaran uwargidan, Suleiman Haruna ne ya fitar da wannan labarin a Fadar Shugaban kasa dake Abuja ranar Laraba, lokaci da matan wadansu gwamnonin Najeriya suka ziyarci Aisha Buhari.
Yarinyar mai suna Jare Ijalana kyawun halittar ta ya dauki hankalin mutane da dama a duniya. A yanzu haka dai hotunan yarinyar sun riga sun gama karade ko ina na kafafen sadarwa, inda mutane da yawa suke ganinta tamkar wata...
Nabegu ya ce duk da yana noma eka kusan 200,000 amma bai taba samun tallafi daga gwamnatin tarayya ba ko na sisin kwabo. Inda yake cewa akasarin masu amfana da tallafin ba manoma bane.
Rahotanni daga jaridar Daily Trust sun kawo mana labarin cewa, Ochala ya bayyana komawar Gwamna Ayade makaranta a matsayin gazawa da kuma rashin sanin yadda ake jagoranci, inda a cewarsa abinda ya je koya kenan a jami’ar.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya yi karin haske akan furucin da ya yi kwanan nan wanda ya kawo cece-kuce a ciki da wajen jihar cewa"bayan Allah, sai tshon shugaban kasa Goodluck Jonathan.
A ranar 6 ga watan Oktoba ne gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 20 da sauran 'yan majalisarsa inda ya bawa Manu-Soro rikon ma'aikatar kudi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Manu-Soro ya sa
Kwamishin yada labarai da sadar wa na jihar Bauchi, Dakta Ladan Salihu, ne ya sanar da hakan ga manema a Bauchi ranar Laraba. Ya bayyana cewa canje-canjen da aka yi sun fara aiki nan take, ba tare da bata lokaci ba. Ya ce an mayar
Sakataren kungiyar daliban, Tizhe Geoffrey ya ce: “Ganawar mu da su tayi armashi sosai saboda mun fada masu abubuwa da dama da jami’armu ke bukata. Mun yi magana a kan karin kudin da ake bai wa jami’ar domin yin aikace-aikace.
Haka zalika shugaban kasa ya sha alwashin cewa, gwamnatinsa ba za ta taba yin kasa a gwiwa ba wajen tabbatar da aminci a kasar nan ta hanyar tsarkake ta daga dukkanin wata barazana ta rashin tsaro da sauran ababe na ta'ada.
Mudathir Ishaq
Samu kari