Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Haka zalika, marubucin ya tabo abubuwa daban-daban dangane da rayuwar tsohon Shugaban kasan. Babangida ya kasance bisa kujerar shugabancin Najeriya daga ranar 27 ga watan Agusta, 1985 zuwa 26 ga watan Agusta, 1993.
Tauraruwar tallar kaya, wacce take Musulma 'yar kasar Amurka mai suna Bella Hadid ita ce aka bayyana a matsayin macen da tafi kowacce mace kyau a duniya. An yi amfani da wata manhaja ta lissafi na kimiyya ta mutanen kasar Girka...
Duka muna daura guru da laya a jikin mu, hatta ma'aikatan gwamnati na yin amfani da asiri domin su samu karin girma a wajen aiki. Wani dan majalisar jihar Legas kenan, Mr Moshood Oshun, yake bayar da bayani akan yadda duka...
An kama wani mutumi dan kasar Birtaniya da laifin fyade har sau 36, bayan wani bincike ya bayyana cewa yana da yara guda shida da daya daga cikin 'ya'yanshi mata. Mutumin wanda ba a bayyana sunanshi ba, ya yiwa 'ya'yansa mata...
A wata hira da aka yi da ita, Nikki Samonas ta bayyana cewa baza ta taba yin soyayya da talaka ba ballantana ma kuma har ta aure shi, ta ce babu ita babu talaka a rayuwarta. A hirar da tayi da gidan talabijin na UTV, fitacciyar...
Fitattun jarumai na duniya goma sha biyar ne suka karbi kyaututtuka a ranar Litinin dinnan da ta gabata 14 ga watan Oktobar nan, a wajen taron bikin da aka yi na karrama manyan jaruman duniya a birnin Riyadh na kasar Saudiyya...
Wani bidiyo da yake ta yawo a shafukan sadarwa na zamani ya bayyana yadda wani saurayi ya shiga hannun jami'an tsaro bayan an kama shi da ya yanke kan wata budurwa ya sanya a cikin leda. Bayan jami'an tsaron sun kama shi sun...
Shugaban ma’aikatan ya jinjinawa Masari bisa namijin kokarin da yayi wurin kyautatawa ma’aikata daga shekarar 2015 zuwa yanzu. Ya kuma yi kira ga ma’aikata da cewa kada su mayar da hankalinsu kawai a kan aljihunsu, su dage domin
Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta bayyana cewa gwamnatin Najeriya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari tana duba yiwuwar tsawalla haraji akan lemun kwalba kamarsu Coke, Bigi da sai sauransu.
Mudathir Ishaq
Samu kari