Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar yan sandan Najeriya a jiya Litinin, 21 ga watan Oktoba, a Abuja ta gurfanar da masu garkuwa da mutane 81 wadanda aka kama a jihohin Kaduna da Taraba da sauran sassa na kasar.
Wannan kamar gargadi ne ake yiwa mutane na yadda za su zabi aboki, saboda a cikin jerin abubuwan da za su kashe mu a duniya dole mu saka aboki mai hassada a ciki. Wata mata 'yar kasar Congo ta mutu saboda hassadar wata kawarta...
Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wacce aka fi sani da Shi'a ta karyata rahoton cewa ta bude kofar sulhu tare da gwamnatin tarayya akan cigaba da haramta ayyukan kungiya.
A ranar Litinin, 21 ga watan Oktoban 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kaddamar da makarantar koyon aikin jinya da ungozoma a mahaifarsa ta garin Kwankwaso dake karamar hukumar Madobin jihar Kano.
Shugaban daya daga cikin shahararrun makarantun ladabtar da kangararru da ke jihar Kano, Sheikh Muhammadu Aminu Abubakar, yayin wata hirarsa da manema labarai na BBC Hausa ya fadi dalilin rufe cibiyarsa ta mari.
Wata majiya ta shaida wa iHarare cewa, "surukanta basu ji dadin rayuwar da ta fara ba bayan watanni biyu kacal da mutuwar mijinta, sun nuna fushinsu a kan rashin daraja dan uwansu ta hanyar mayar da gidansa wurin hole wa. "Da suka
Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Abuja ta sassauta sharuddan belin da ta gindaya ma shugaban kawo juyin juya hali a Najeriya, kuma mawallacin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore.
Wani mummunan bala'i ya auku a birnin Ikko na jihar Legas yayin da ajali ya katse hanzarin wani mutum yana tsaka da sassarfa a kan hanyar WEMCO da ke yankin Ogba da sanyin safiyar ranar Lahadin da ta gabata.
Jakana wani kauye ne da ke mararraba da birnin Maidugurin Borno da kuma birnin Damaturu na jihar Yobe, inda a watan Yulin da ya gabata rayukan dakarun sojin Najeriya shida suka salwanta yayin gumurzu da 'yan ta'adda.
Mudathir Ishaq
Samu kari