Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ma'aikatar sadarwa ta tarayya ta ce an ja hankalinta a kan wani sako da kamfanin sadarwa na MTN ke tura wa kwastomominsa a kan cewa zasu fara cire naira hudu (N4:00) daga asusun duk wanda ya sayi katin waya na kamfanin daga asusun
Wannan ne dalilin da yasa sabuwar amaryar bata shiga jikin mutumin sosai ba domin sanin dukkan halin da yake ciki, sannan kuma gashi aiki ne ya kawo shi garin su amaryar daga garinsa na haihuwa. Amaryar, ma'aikaciyar banki ta shaf
Da yammacin ranar Asbar ne wani Zaki ya kwace a gidan adana namun jeji (Zoological Garden) kuma ba a samu nasarar kama shi ba sai da safiyar ranar Lahadi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa zakin ya yi kutse zuwa kejin dana
Babu shakka dan wasan gaba da kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo da kuma na kungiyar Barcelona, Lionel Messi, sun sha gaban dukkanin wani mai taka leda idan an kwatanta bajintar da suka yi a tsawon shekaru suna sharafi.
Na kasance limami a wani masallaci sa ke unguwar Daja a garin Ajowa Akoko. A ranar 2 ga watan Oktoba wasu mutane suka sace ni a hanyata ta koma wa gida bayan sallar Isha. "Ina cikin tafiya a kan Babur dina sai kawai wasu mutane
Shugaban ya shaida wa manema labarai a garin Kano cewa kwararrun sun samu nasarar kama Zakin tare da hadin gwuiwar jami'an 'yan sanda da sauran jami'an tsaro. Ya kara da cewa kwararrun da jami'an tsaron na kokarin ganin sun mayar
Cikin wani rahoto da jaridar This Day ta wallafa a ranar Juma'a, 18 ga watan Oktoban, ta ruwaito cewa, akwai wasu manyan bankuna 6 na Najeriya da suka yi wa sa'o'insu zarra ta fuskar samun riba da yin fice a harkokin kasuwanci.
An shiga rudani a yankin gain Rigasa da ke karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna biyo bayan wani mamayar sassafe da rundunar yan sandan Kaduna suka kai cibiyar horar da kangararru na Malam Niga a yankin.
Budurar ta bayyana yadda ta tashi tun daga jiharsu ta tafi wata jihar domin ta hadu da saurayin da suke hira da shi a shafin sada zumunta, a karshe ta gano cewa ba saurayi bane yaro ne karami dan shekara 12...
Mudathir Ishaq
Samu kari