Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shekarar Ezra shekara 26 yanzu, sannan kuma saboda tsawon da Allah ya bashi ana yi masa lakani da Dogo. Ezra dai tsawonsa ya kai kafa bakwai, hakan ya sanya ake ganin a jihar Kaduna gaba daya babu wanda ya kai tsawonsa.
Kamfanin sada zumunta na Facebook, ya sanar da aniyarsa ta shimfida sabbin matakai da za su agaza wajen yakar yaduwar zantuka na kazon kurege da shaci-fadi a shafukansa da dandalan sada zumunta.
Masu iya magana na cewa tsautsayi baya wuce ranarsa, hakan ne ta kasance a kan wani karamin yaro mai shekaru 14, Bashir Salisu wanda igiyar injin nika ta tsinka masa y’a’yan maraina duka biyu a yayin da yake nika gari.
An kori wata yarinya 'yar kasar Saudiyya daga makaranta saboda wata cuta da take fama da ita mai suna 'Treachers Collins Syndrome' wacce ta canja mata yanayin halittar kunne, ido da kuma wasu sassa na fuskar ta, hakan ya sanya...
Fitacciyar mawakiyar nan Nicki Minaj yanzu haka za ta iya bayyana Kenneth Petty a matsayin mijinta bayan shafe kimanin shekara daya suna soyayya. Nicki Minaj ta bayyana labarin auren na su ne a shafinta na Instagram inda ta...
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta bayar da lamuni akan yi wa wasu manyan 'yan sanda shida nadin mukamin mataimakin sufeton 'yan sanda wato matsayin DIG, a yayin da biyu cikin su za su tafi hutun ajiye aiki.
Daga karshe bayan daukan dogon lokaci ana shirye shirye, gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya aika ma majalisar dokokin jahar Katsina jerin sunayen sabbin kwamishinoninsa.
Haka kuma za a rinka amsa tambayoyi da suka shafi ayyukan NYSC. Wata majiyar ta sanar damu cewa, gidan rediyon zai rinka bayyana bukanta masu yiwa kasa hidima dake zaune a garuruwan dake fama da matsalolin tsaro.
Da ya ke kana taka ne kuma Allah na tasa, an yi tsammanin cewa jam'iyyar adawa ta Conservatives za ta samu kuri'u mafi rinjayen da aka kada, sai dai hakan bai sa sun samu rinjayen kujeru a majalisar kasar ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari