Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kungiyoyin matan a karkashin hadakar kungiyar da Ulama da sauran kungiyoyi masu zaman kansu (NGOs) sun bukaci majalisar ta kafa kwamitin bincike na musamman a kan lamarin. Shugabar wakilan kungiyoyin, Amira Shitu Abdulwahab, ta ce
Wani mutumi mai aikin wanki da guga a jahar Legas, Blessing Demian yana neman agaji tare da namen kai masa dauki bayan wani dansanda ya dirka masa harsashi a kafarsa kawai saboda yana soyayya da budurwar abokin Dansandan.
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta yi amfani da wasu abubuwa a matsayin mizanin auna yawan talauci a jihohin Najeriya, inda ta fitar da jerin jihohi da kuma matakin da suke kai a yawan talauci. Yawancin jihohin Najeriya na fama da
Wani mutum ya mutu yayin da yayi yunkurin lamushe kwayaye har 50 a wata gasa a India. Ya fadi magashiyyan ne bayan da ya ci kwan na 42. Subhash Yadav mai shekaru 42 a duniya ya je kasuwar Bibiganj ne a Uttar Pradesh, yankin...
Majalisar dinkin duniya ta ware wasu abubuwa da take amfani da su a matsayin ma'auni na cigaban kasa ko akasin haka. Dukkan wadannan abubuwa sun dogara da tattalin arzikin kasa, wanda shine ke kawo cigaban mutane da kuma kasa.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta yi watsi da sakamakon zaben da hukumar zabe mai zaman kanta ta bada na zaben kananan hukumomin jihar a ranar 26 ga watan Oktoba. Shugaban jam'iyyar PDp na jihar, Mallam Haruna Saidu, yayin...
Wasu gungun miyagu da ba’a san ko su wanene ba sun bindige wani babban ma’aikacin gidan rediyon Najeriya, FRCN, Harvest FM, Injiniya Patrick Kumbul a garin Makurdi na jahar Benuwe, tare da diyar makwabcinsa.
A cewar kakakin rundunar 'yan sandan jihar, wasu daga cikin jama'a sun tabbaatar da cewa masu laifin ne suka taba yi musu fashi. Ya kara da cewa daga cikin masu laifin da suka kama akwai mambobin wasu kungiyoyi biyu na 'yan ta'add
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa, ta karbi kyautar gwarzuwar jaruman hausa a wani bikin fina-finan Afirka da aka yi a Birtaniya. Washa ta mashe kyautar gwarzuwar shekarar...
Mudathir Ishaq
Samu kari