Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mutumi mai suna Kevin Moody daga garin Ellesmere Port, ya gano wata tsohuwar wayarshi Nokia 3310 a lokacin da yake binciken neman wani dan mukulli a dakin shi, a lokacin da yaga wayar tana kunne bayan shafe shekaru 20 yana...
Wata budurwa da ta fada tarkon 'yan sanda wacce aka boye sunanta saboda tsaro ta bayyana yadda 'yan sanda suka yi mata fyade saboda bata da kudin da za ta basu a matsayin cin hanci...
A wani labari da Tashar Tsakar Gida ta YouTube ta wallafa ta bayyana cewa a yau Juma'ar nan ne aka daura auren jaruma Hafsat Shehu wacce ta kasance tsohuwar matar ga marigayi jarumi Ahmad S Nuhu, haka kuma ta kasance tsohuwar...
Bayan abin alkhairin da jarumi Adam A Zango yayi na daukar nauyin dalibai sama da guda dari domin su yi karatu a wata babbar makaranta dake garin Zariya, mutane da dama suna sanya albarka akan irin wannan abin alkhari da jarumin..
Mai dokar barci ya buge da gyangyadi, ana zaton wuta a makera, sai ga shi an tsinceta a masa, wani mutumi dan asalin kasar Indonesiya dake aiki a majalisar malamai ta garin Aceh ya shiga hannu bayan an kamashi da laifin zina.
Kotun daukaka kara dake zamanta a garin Jos ta sutale wani dan majalisa daga jam’iyyar APC, Alhaji Garba Muhammad Gololo daga kujerar da yayi dare dare a kai bayan ta kamashi da laifin amfani da takardun karatu na bogi.
Wata Bafulatana da ta fusata sakamakon sace mata dabba, ta sha alwashin kashe duk wanda ya dauke mata tunkiyarta mai jego matukar aka kwashe kwanaki hudu ba tare da an dawo mata da tunkiyar ba...
Kamar yadda kasar Saudiyya take ta kawo sauye-sauye domin kawo cigaba a kasar, yanzu haka dai abubuwa da dama sun fara canjawa. Wani kamfani na bincike da yada labarai na kasar Saudiyya ya bayyana cewa kasar Saudiyyar ta bada...
Wani sabon bidiyo a yanzu haka yana ta yawo a kafafen sadarwa, inda wani mutumi wanda ya bayyana cewa shi Malamin jami'ar Afe Babalola ne, ya ce yanzu haka hukumar jami'ar dake jihar Ekiti sun yanke hukuncin fara yiwa dalibai...
Mudathir Ishaq
Samu kari