Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Malami ya bayyana hakan ne a cikin takardar kalubalantar hukuncin soke daukan sabbin kananan 'yan sandan 10,000 da wata kotu ta yi sakamakon karar da hukumar kula da harkokin 'yan sanda (PSC) ta shigar. An samu sabani da rabuwar k
Wata hira tsakanin wani saurayi da budurwa na ta yawo a kafar sada zumunta ta Twitter saboda yadda hirar ta kasance banbarakwai babu kan gado, ko kuma mu ce mutane ba su saba ganin irin wannan hirar ba...
Wata mata 'yar kasar Bangladesh mai yin aiki a wani gida a kasar Saudi Arabia ta fitar da wani faifan bidiyo mai cike da al'ajabi inda take bukatar taimako. A bidiyon ta zargi ubangidanta da cin zarafinta kuma ta bukaci tallafin..
Kwararre a fannin zamantakewa, Joro Olumofin ya bayyana wani sako da wata mata ta aika masa ta yanar gizo. A sakon matar ta bayyana cewa ta fi son mijinta idan bashi da kudi...
Allah mai girma da jin kan bayinsa, shi ke shiryarwa da kuma batarwa. Wata mu'ujiza ta faru a wani karamin kauyen kiristoci mai dauke da mutane dari biyu da hamsin a yankin tsakiyar kasar Philippine...
Wata mata 'yar asalin kasar India mai fama da cutar makanta ta rubuta Al-Qur'ani mai girma daga Bakara har Nasi da rubutun Braille. Nafees Tasreen, malama ce a wata makarantar gwamnatin a India, ta kasance mai kwazo da...
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Nollywood mai dirarriyar sura wato Moyo Lawal, ta mayar da martani akan wata magana da masoyanta suka yi a kanta. Biyo bayan wallafa wasu hotuna a shafukanta na sada zumunta da suke nuni da..
Gwamnan jahar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da aikin tantancewa tare da yi ma bakin haure mazauna jahar Sakkwato rajista tare da hadin gwiwar hukumar kula da shige da fice ta Najeriya.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Raji Fashola ya bayyana cewa gwamnatin Najeriya a karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari za ta kammala aikin titin daya tashi daga Abuja zuwa birnin Algiers na kasar Algeria.
Mudathir Ishaq
Samu kari