Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Garuruwa 67 ne a yankuna 5 na birnin tarayyar Abuja ke da hannu dumu-dumu a kashe tagwayen, kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito. Owanbi da Chakumi a yankin Gwagwalada; Makana da Dudu a cikin birnin Abuja; Gulida da Zuhi...
Ma'aikatan lafiya 10 na asibitin Dalhatu Araf, da ke Lafia a jihar Nasarawa aka kora akan satar jinin da jama'a ke bada wa tallafi don marasa lafiya. Suna siyar da jinin ne inda suke soke kudaden. Bayan haka, an kamasu da laifin a
Alkali ya bukaci a adana masa wani dan majalisar jiha a gidan yari akan zarginsa da ake da dukan wata mata tare da yi mata tsirara. Wanda ake zargin mai suna Uduak Nseobot asalin dan karamar hukumar Ibiono Ibom ne na jihar Akwa Ib
Nijar ta bayyana hakan ne ta bakin Diop Mamadou, ministan kudin kasar, yayin halartar wani taro na wakilan kasashen da rufe iyakokin Najeriya na kasa ya shafa da ake yi a Abuja. Wakilan gwamnatocin kasashen Benin, Najeriya da kuma
Matsalolin da suka danganta da motocin gwamnati da alawus sune suka kawo sanadin tsige mataimakin kakakin majalisar jihar Gombe, Shuaibu Adama Haruna, kamar yadda jaridar daily Trust ta gano.
Akwai tabbacin hakan ba sabon abu bane. Tsawon mutum, idan ya dangantasa da na sauran mutanen da yake rayuwa dasu, jigo ne ga yanda kake kallon kanka da rayuwarka, saboda haka tsawo yana da mutukar muhimmanci. Amma me kimiyya ta..
Wani rahoto da tashar National Geography ta fitar ta ce, matsalolin kai hare-hare da birai suke yi akan mutane a kasar Uganda sun fara ne tun shekarun baya. A shekarar 2014 wani biri ya sace yaro daga wajen mahaifiyarsa...
Ana can an yi jugum jugum a wani kauye mai suna Kera dake cikin jahar Kano, inda mahukunta a kauyen suka sanya dokar kayyade kudin aure da nufin saukaka ma samari da masu neman aure, amma sai hakan ya janyo ma matan tsangwama.
A ranar Lahadi, 3 ga watan Nuwamba ne Yansanda suka kama Abu Baker wanda ake yi ma inkiya da ‘Baker Teacher’, wanda Yansanda suka bayyana cewa ya yi aurensa na fari tun yana dan shekara 20.
Mudathir Ishaq
Samu kari