Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun kafin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamako na karshe a zaben kujerar Sanatan jihar Kogi ta yamma, dan takarar jam'iyyar PDP, Sanata Dino Melaye, ya ce ba zasu amince da sakamakon zaben ba. A wani faifan bid
Gwamnan jihar Kogi, kuma dan takarar shugabancin gwamnan jihar Kogi karkashin jam'iyyar APC, Yahaya Bello, ya bayyana a wanda ya lashe zaben jihar a karamar hukumar Ijumu ta jihar Kogi.
A jiya ne jarumi Adam Zango, ya ki amsa tayin fitowa a fim din wani furodusa mai suna Yusuf Magarya, lamarin da ya yi matukar daurewa mutane kai. Jarumin ya bayyana hakan ne ta hanyar saka fastar fim din a shafinsa na Instagram...
A bangaren jarumin, Allah ya hada shi da wata mata mai son shi wacce bayan sun fara mu’amala da kwanaki hudu gayyar ta watse. Ba a nan abun ya tsaya ba yanzu haka an danganta da kotu. Matar mai suna Adama Muhammad, ta sha...
Wani dalibin shekarar karshe a jami’ar fasaha ta gwamnatin tarayya da ke Owerri ya zama abin kwatance da alfahari ga ‘yan Najeriya. Ya yi nasarar hada jirgin sama wanda ya tashi a matsayin aikinsa na shekarar karshe a jami’ar...
Mace ta farko a duniya da ta fara dinka Al-Qur’ani da hannu, mace ce ‘yar kasar Pakisatn mai suna Naseem Akhtar. Ta samu wannan baiwa ta zama mutum ta farko a duniya da ta dinka Al-Qur'ani. Wannan kirkirar na bayyana kokari...
Addinin musulunci shine makomar kowanne mutum da ke neman gaskiya. Allah mamallakin kowa da komai kadai ke iya shiryar da wanda ya so. Wannan labarin wani matashi ne da ya bazama cikin duniya sanin Ubangiji bayan da ya yi zurfi...
Jami’ai sun ce walkiya kashi daban-daban ta kashe a kalla mutane 27 kuma ta raunata mutane da yawa a yankuna daban-daban na kudancincin kasar Pakistan. Hakan ya faru ne a sa’o’I 24 da suka gabata, kamar yadda wata kafar yada...
Wani magidanci mai suna Mallam Bello da mai dakinsa sun fada wani mummunan hali, yayin da wani mutumi mai suna Sulaiman Saleh ya yankesu da wuka a wuya, hannaye da wasu sassan jikinsu...
Mudathir Ishaq
Samu kari