Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mazauna yankin da abin ya faru sun bayyana cewa 'yan bindigar sun yi ta harbe-harbe bayan isarsu unguwar, mai makwabtaka da Falwaya, lamarin da suka ce ya hana su cigaba da barci saboda fargaba. Daya daga cikin mai unguwannin yank
Kyaftin din kungiyar kwallon kafan Najeriya, Ahmed Musa, ya nuna godiyarshi ga shuwagabannin ‘yan wasa a kan yadda suke mishi in yana azumi. Amma yace, babu abinda zai hanashi azumin shi tunda ibada ne, kuma baya hana shi...
Wani bidiyon matar gwamnan jihar Nasarawa ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta na zamani. A bidiyon, Hajiya Silifa, uwargidan gwamnan jihar Nasarawa na ta kokarin karanta jawabinta ga mutane amma abin ya ci tura. Uwargidan...
Watanni biyu da suka wuce ne kamfaini Apple suka saki wayar iPhone 11 a kasuwa. A cikin jaruman masana’antar Kannywood, jaruma Rahama Sadau ce jaruma ta farko mace da ta fara amfani da sabuwar dalleliyar wayar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya saya ma rundunar Sojin saman Najeriya sabbin jiragen yaki na zamani guda 18 domin kara mata karfi a yakin da take yi da yan ta’adda, wanda a yanzu haka ake tsumayin isowarsu Najeriya.
Daya daga cikin jarumai mata masu tasowa a masana’antar Kannywood, Ummi El-Abdul wadda aka fi sani da Ummi duniyar nan ta bayyana harkar fim a matsayin wata harka ta sana’a da neman rufin asiri ga masu yinta. Don haka ba wata...
Wata budurwa ta bada labarin yadda wani fasto ya tozarta wata amarya a ranar bikinta a wata coci dake garin Uyo cikin jihar Akwa Ibom. Kamar yadda budurwar ta bada labari, lamarin ya faru ne a cocin inda ake shirin daurin auren...
Wadannan masoyan sun nuna cewa, shekaru ba shinge bane a soyayya. Kyle Jones mai shekaru 31 a halin yanzu yana soyayya da Marjorie McCool, tsohuwa mai shekaru 91 wacce zata yi sa’ar kakarshi...
Jami’an ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wata matashiya mai shekaru 23 a duniya a kan zarginta da sokawa masoyinta mai shekaru 34 wuka. An gano cewa, sunan wacce ake zargin Aisha Abdullahi kuma ta yi yunkurin ba saurayin nata...
Mudathir Ishaq
Samu kari