Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Idan ana kwatancen Sarki a nahiyar Afrika dole ne a sanya tsohon Sarkin Kano marigayi Alhaji Dr. Ado Bayero saboda irin sunan da yayi a duniya ta fannin sarauta, ilimi iya mulki da kuma nuna izza ta mulki.
Rundunar Yansandan jahar Filato ta tabbatar da kisan wani dan uwan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mantu, Hashimu Mantu
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Adamawa ta samu nasarar kama wasu miyagun yan bindiga masu garkuwa da mutane da suka dade suna addabar al’ummar jahar, musamman a garin Yola.
Kaakakin gwamnan jahar, Chibuike Onyeukwu ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa daya fitar inda yace kungiyar mai suna ‘South East Youth Leaders’ ba ta da hurumin yin magana da yawun al’ummar jahar ko gwamnatin jahar.
Gwamnan jahar Yobe, Mai Mala Buni ya sanya kyautar N100,000 ga duk mutumin da yayi rajista da gwamnati, ya karbi irin bishiya, ya dasa bishiyar sa’annan ya yi dawainiya da ita tsawon shekara 1 cur!
Yarinyar mai suna Fortune, matashiya mai shekaru 20, ta yi wa jami’an ‘yan sanda bayanin yadda mahaifinta ya fara kwanciya da ita tun tana da shekaru 13 a duniya. Haka zalika, mahaifinnata yana bukatar ya kwanta da ita a kowanne..
Fitacciyar jaruma, mawakiya sannan kuma masaniya a fannin gyaran fata, Chieneye Esther Anakulu Nze wacce aka fi sani da Chesan Nze, bata cikin mutane masu boye harkar rayuwarsu, domin kuwa ta kan bayyana abinda ta ke ciki kuma...
Bayyanar Maryam Yahaya, ta bude kofar shigowar kananan ‘yan mata Kannywood. Kusan za a iya cewa, babu wani lokaci da aka samu bunkasar kwararowar kananan yara cikin harkar fim kamar yanzu, inda abun ya zamo wani kalubale...
Daya daga cikin fitattun jarumai mata da suke jan zarensu a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Fati Abubakar, wacce aka fi sani da Fati Shu’uma, ta bayyana harkar fim a matsayin wata harka wacce ta sauya mata rayuwa ta zama...
Mudathir Ishaq
Samu kari