Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Legas ta aika da karin jami’anta guda 1000 zuwa jahar Legas domin su warware matsalar cunkoson ababen hawa da ake samu a yawancin titunan dake cikin birnin jahar.
Wani basaraken gargajiya da gungun miyagu yan bindiga suka kai masa hari a kauyen Yandaka na karamar hukumar Batsari ta jahar Katsina ya rigamu gidan gaskiya a ranar Alhamis, 21 ga watan Nuwamba a asibitin koyarwa na Malam Aminu K
Gwamnatin jahar Katsina a karkashin jagorancin Gwamna Aminu Bello Masari ta kashe akalla naira miliyan 52,901,098.74 wajen gyaran babban masallacin juma’a na Usman Danfodio dake unguwar Modoji a cikin garin Katsina.
A wani hari da aka dade ba’a samu irinsa ba a jahar Zamfara, wasu yan bindiga dadi sun kai hari kauyen Karaye dake cikin karamar hukumar Gummi na jahar Zamfara inda suka kashe mutane 14, a ranar Lahadin da ta gabata.
Hukumar kula da jami’o’i na kasa (NUC) ta ce, jami’ar farko ta kudi da ake yunkurin budewa a jihar Jigawa ta cika sharudda 10 cikin 14 da hukumar ta shimfida mata...
A ranar 19 ga watan Janairu 2018, wani saurayi mai shekaru 28 a duniya, ya halaka makwabciyarshi bayan da ta dameshi da tambayar, 'Yaushe za ka yi aure?' Wannan lamarin ya faru ne a Kampung Pasir Jonge, dake kasar Indonesia...
Adams Oshiomhole, shugaban jam’iyyar APC ta kasa, ya kwatanta Yahaya Bello, gwamnan jihar Kogi da ‘babban dodo’ fiye da David Lyon, zababben gwamnan jihar Bayelsa. A yayin tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati bayan ya gabat
Babban hafsan sojan kasa, laftanar janar Tukur Yusuf Buratai ya gudanar da gyara a tsohuwar makarantar firamarin da ya yi, LEA Unguwar Sarki Kaduna, sa’annan ya baiwa makarantar kyautan littafan karatu guda 1,000.
Wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a karamar hukumar Mangu inda suka kashe shugaban kungiyar Fulani makiyaya na Miyetti Allah reshen karamar hukumar, Sa’adu Musa Julde.
Mudathir Ishaq
Samu kari