Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kokarin dawo da martabar aikin gwamnati ta yadda shuwagabanni zasu isar da aiyukansu a bayyane, cikin sauki kuma babu boye-boye bai tashi a banza ba. An zabi ministan sadarwa da tattalin arziki mai dogaro da fasahar zamani, shi ka
A lokacin da mutum ke son cimma wata manufa, babu wani kalubale da zai iya kawo mishi cikas. Alexandra Adams, budurwa mai shekaru 25 dake shekara ta hudu a fannin karatun likitan zata kafa tarihin zama likita ta farko makauniya...
Col. Hameed Ali, shugaban hukumar kwastam ta kasa ya yi alkawarin fatattakar duk wani jami’in hukumar da ba zai iya dogaro da albashinshi ba, kuma aka kamashi da laifin tara dukiya ta hanyar da ba halas ba...
Hukumar ‘yan sandan jihar Imo, ta cafke wasu mutane biyu da take zargi da kafa wajen samar da jariran siyarwa a Aba, jihar Abia. Kamen ya biyo bayan wani bin diddigin wata mata da jami’an ‘yan sandan suka yi. Sun zargi matar mai..
Masana kiwon lafiya sun bukaci jama’a da su yawaita cin ganyen gwaza. A cewarsu, yana dauke da sinadarai masu amfani ga jikin dan Adam. Bincike ya nuna cewa, ganyen gwaza na dauke da sinadarin kawar da cututtuka da suka hada da...
Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a 'yan kwanakin nan. Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna..
Wata mata mai karamin gidan cin abinci irin wanda ake kira da ‘buka’ ta bayyana yadda take amfani da ruwan gabanta, ruwan wankan gawa da kuma jinin al’adarta wajen hada sanwa don jawo kwastomomi...
Wasu kwararru a ilimin halayyar dan Adam na jami’ar California da ke kasar Amurka, sun gano yadda kwakwalwar mace ta fi ta namiji aiki da kaifi. Masanan, wadanda suka gudanar da binciken a kan kwakwalwa dubu 46, sun bayyana...
Wasu miyagu da ba’a san ko su wanene ba sun karar da wasu iyalai yan gida daya a jahar Benuwe, inda suka kashe maigidan, matarsa da wani ‘dansu guda daya, yayin da karamar diyarsu ta tsallake rijiya da baya.
Mudathir Ishaq
Samu kari