Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abun al’ajabi ba ya karewa a duniya. Ubangiji ya halicci wani rafi mai tarin abun mamamki a wani kauye da ake kira da Tanagar da ke jihar Kano. A kauyuka da dama ana samun rafi, amma wannan rafin ba kowanne iri bane. Kamar yadda..
Fitacciyar jaruma Fatima Sadisu wacce aka fi sani da Fati KK, ta bayyana cewa ta dawo harkar fim ne don bata da wata sana’ar da ta fi ta. Jarumar ta bayyana hakan ne a lokacin da take tattaunawa da wakilin northflix.ng, dangane...
An dade ba a ganin jaruma Halima Atete a cikin harkar fim, duk da kuwa jarumar ta kasance babbar jaruma mai jan zarenta a baya. Halima Atete ta kai kololuwar da ya zamo ita kadai ake magana a cikin jaruman masana’antar mata...
Goodluck Jonathan ya mayar da martani ga Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jingawa a kan ikirarin da yayi na cewa ya goyi bayan APC ne zaben jihar Bayelsa.Lamido ya ce tsohon shugaban kasar ya yi hakan ne don ya kubcewa zarginsa d
Majiyar Legit.ng ta ruwaito idan aka lissafa kashi 5 na wannan kudi ya kai dala biliyan 2.15, wanda hakan ya yi daidai da zunzurutun kudi naira biliyan 774 a matsayin kudin da kamfanin Trobell za ta zaftara daga wadannan kudade da
Runduna ta musamman ta hukumar ‘yan sandan jihar Osun, ta binciko wani Fasto da yayi ikirarin wata mata mai suna Yemisi ta mutu a dakinshi bayan da suka gama lalata...
Labarin wani fusataccen mutumi dan kasar Uganda wanda ya kama matarshi tana lalata da wani namiji a cikin shagon sayar da kayan sanyawa da ya bude mata, ya karade kafafen sada zumunta zamani...
Shahararren jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, ya bayyana silar rikicin da ke addabar masana’antar Kannywood. Ya zargi yaranshi da kuma yaran jarumi Ali Nuhu da rura wutar rikicin da taki ci takic cinyewa...
Matashiyar jarumar masana’antar Kannywood, Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpretty ta caccaki ma’abota amfani da kafafen sadarwa ta zamani. A wani bidiyo da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, ta yi suka ga wadanda..
Mudathir Ishaq
Samu kari