Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
'Yan bindiga sun kaiwa dan uwan wani tsohon dan majalisa farmaki a hanyarsa ta Kaduna zuwa Zaria, inda suka bude masa wuta. A ranar Lahadi, 30 ga watan Nuwamba.
Wani mugun fada da aka yi a kan soyayyar budurwa ta sa an kashe mutum daya a Jalingo, babban birnin jihar Taraba. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito hakan.
Manoma suna fuskantar rashin tsaro da kisan wulakanci a arewacin Najeriya. Don yanzu ba a garkuwa da mutane kadai 'yan ta'adda suka tsaya ba, har da kisan kuwa.
Wani maƙwabcin yankin ya ce tun a daren Lahadi, ƴan fashin suka tare hanyar tsakanin Jaji da kwanar Faraƙwai, kana suka tare hanyar da ke tsakanin Lamban Zango
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke zamanta a Abuja ne ta sanar da janye belin Abdulrasheed Maina tare da bayar da umarin a kama shi duk inda aka gan shi
Shugaban kwamitin, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ne ya fadi hakan a sanarwar da suka fitar a birnin tarayya, Abuja, ranar Litinin bayan ganawa da masu ruw
Majalisar dinkin duniya (UN) ta rawaito cewa a kalla mutane 110 aka kashe, lamarin da ke nuni da cewa an samu karuwar adadin mutanen daga 43 da aka rahotanni su
Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke tayi a Najeriya, 'yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo akan wata wallafar.
Murna ta gagari wata amarya a ranar shagalin bikinta bayan ta gano cewa angonta ya na da mata da 'ya'ya da wata matar, sannan kuma mutanen da ya zo da su wurin
Mudathir Ishaq
Samu kari