Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Ministan Labarai da al'adu, Lai Mohammed, a ranar Litinin yace a yanzu haka an bar Najeriya da 'yan ta'adda saboda an hana ta makaman yakar 'yan ta'addan kasar.
Hamza Al-Mustapha, tsohon shugaban jami'an tsaro (CSO) lokacin mulkin janar Sani Abacha ya zargi wasu shugabannin Najeriya da shirin lalata kasar baki dayanta.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wasu muhimman nade-nade guda hudu da suka hada da nada sabon rijistara a kwalejin ilimi ta Kano da ke Ku
Wani mutum mai suna Anibaba, ya bayyana yadda ya rike kujerar kansila a jihar Legas lokacin mulkin tsohon shugaban kasan sojoji Ibrahim Badamasi Babangida.
A wata hira da aka yi da shi, wacce Channels TV ta nada kafin zaben shekarar 2015, shugaba Buhari ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ce ta ke daukan nauyin Boko
Darekta janar na PGF, Dr. Salihu Lukman, ya alakanta rikicin cikin jam'iyyar APC da dagewar wasu jiga-jigan jam'iyyar wurin gasa da juna,jaridar The Punch tace.
Kakakin jam'iyyar APC, Yekini Nabena, ya saki wata takarda da yammacin Lahadi, wacce ke nuna an daga taron APC da aka sanar za a yi na ranar 5 ga watan Disamba.
NAS ta bukaci shugaban kasa da yayi gaggawar sauke shugabannin tsaro akan kashe manoman shinkafa 43 da 'yan Boko Haram sukayi a Zabarmari, a karamar Jere,Borno.
A yayin da 'yan Najeriya ke cigaba da muhawarar cewa ana rufewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari gaskiyar al'amuran da ke faruwa a kasa, wani faifan bidiyo na Sh
Mudathir Ishaq
Samu kari